Akalla mutane biyu ne aka tabbatar da mutuwarsu a safiyar ranar Alhamis yayin da wani jirgin kasa da ke tafiya ya yi karo da wata motar Bus ta BRT ta jihar Legas da ke jigilar ma’aikatan gwamnatin jihar Legas a PWD a yankin Ikeja na jihar.
Wani ganau mai suna Kunle, ya ce mutane biyu ne aka tabbatar da mutuwarsu nan take yayin da wasu da dama suka jikkata a hadarin.
Cikakkun bayanai Daga baya…
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp