A safiyar ranar 16 ga wata da misalin karfe 10 ne, za a gudanar da babban taron wakilan JKS karo na 20, a babban dakin taron jama’a dake birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin.
A yayin taron, babban rukunin gidan rediyo da talabijin na kasar Sin (CMG) da Xinhuanet, za su watsa abubuwan dake gudana kai tsaye. (Mai fassarawa: Ibrahim daga CMG Hausa)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp