Jam’iyyar (APC) ta fara tantance ‘yan takararta na shugaban kasa a yau Litinin.
LEADERSHIP ta ga tsohon shugaban jam’iyyar na kasa, Cif Odigie-Oyegun, shi ne shugaban da ke Jagorantar kwamitin tantancewar.
Cikakkun bayanai zasu zo nan gaba…
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp