Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, a yau Litinin, ya yi jawabi a Cibiyar Sarauta ta Burtaniya kan babban zaben 2023.
Jawabin da ke gudana a fadar Chatham ya mayar da hankali ne kan harkokin tsaro da tattalin arziki da kuma manufofin kasashen waje.
Bayan jawabin, masu halarta a halin yanzu suna yin tambayoyi…
Cikakken bayani kan taron na iya zuwa nan gaba.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp