Labarin da muke samu da ɗumi-ɗuminsa ya tabbatar da cewa ɗan takarar shugaban ƙasa na Jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu ya zaɓi Sanata Kashim Shettima a matsayin mataimakinsa.
Bola Tinubu ya sanar da hakan ne bayan ya gana da Shugaba Buhari a Daura a yau Lahadi.
Za mu kawo muku ƙarin bayani ba da jimawa ba….
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp