Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya karfafawa kwararrun masana harsunan waje a fannin wallafe-wallafe gwiwa, da su kara ba da gudummawa wajen inganta yin musaya da sadarwa tsakanin Sin da sauran kasashen duniya, da gina al’umma mai kyakkyawar makoma ga daukacin bil-Adama
Xi ya bayyana hakan ne jiya Alhamis a cikin wata wasika da ya aike wa wadannan kwararrun na kasashen waje, yayin da kamfanin wallafa littattafai ke cika shekaru 70 da kafuwa. (Mai fassarawa: Ibrahim daga CMG Hausa)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp