ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, November 11, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

A Cikin Shekaru 3 Sin Ta Gudanar Da Ayyuka 713 A Yankunan Gwaji Na Ciniki Cikin ‘Yanci 6

by CMG Hausa
3 years ago
Sin

A bana ake cika shekaru 3, tun bayan da kasar Sin ta kafa yankunan gwaji na ciniki cikin ‘yanci, a yankin tashar ruwa ta Lingang, wadda aka kafa ba da dadewa ba, dake birnin Shanghai, da ma sauran makamantan ta guda 6, dake lardunan Shandong, da Jiangsu, da Guangxi, da Hebei, da Yunnan, da Heilongjiang, tun daga watan Agusta na shekarar 2019.

A ranar 25 ga watan nan, ma’aikatar ciniki ta kasar Sin ta kira wani taron manema labarai, inda kakakinta Shu Jueting, ta bayyana cewa, ya zuwa yanzu, an riga an gudanar da ayyukan gwaji 713 yadda ya kamata, a wadannan wurare 7.

  • Kasuwar Sin Ta Kasance Mai Jan Hankalin Masu Zuba Jari Na Kasashen Waje

Ta ce:
“A cikin wadannan shekaru 3 da suka gabata, an samu ci gaba mai kyau a fannin samar da tsare-tsare a wadannan yankuna guda 7, kuma an yayata su zuwa wurare daban-daban cikin kasar, matakin da ya kara kyautata halin ciniki da ake ciki.

ADVERTISEMENT

A farkon rabin shekarar bana, yawan kudin ketare da yankin Lingang ya yi amfani da su ya kai RMB biliyan 7, wanda ya ninka sau 4.5 bisa na makamancin lokaci na bara.

A saura yankunan gwaji na ciniki cikin ‘yanci 6 kuwa, yawan cinikin shige da fice ya karu da kashi 17.1%, kuma yawan karuwar kudin ketare da suka amfani da su ya karu, da kashi 23.5% bisa na makamancin lokaci na bara, alkaluman da suka zarce na dukkanin fadin kasar da kashi 7.7%, da kuma kashi 6.1%.”

LABARAI MASU NASABA

An Daddale Kulla Cinikin Sama Da Dala Biliyan 83 A Bikin CIIE Na Kasar Sin 

Kamfanonin Kasa Da Kasa Na Fatan Yin Amfani Da Damammaki Na Shirin Raya Kasa Na Shekaru Biyar–Biyar Karo Na 15 Na Sin

Shu Jueting ta kara da cewa, ma’aikatar za ta ci gaba da kara karfin tsai da shirin yiwa wadannan yankuna kwaskwarima, da daga matsayin bude kofar kasar ga ketare, ta yadda za a tabbatar da samun bunkasuwa mai inganci. (Amina Xu)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

An Daddale Kulla Cinikin Sama Da Dala Biliyan 83 A Bikin CIIE Na Kasar Sin 
Daga Birnin Sin

An Daddale Kulla Cinikin Sama Da Dala Biliyan 83 A Bikin CIIE Na Kasar Sin 

November 10, 2025
Kamfanonin Kasa Da Kasa Na Fatan Yin Amfani Da Damammaki Na Shirin Raya Kasa Na Shekaru Biyar–Biyar Karo Na 15 Na Sin
Daga Birnin Sin

Kamfanonin Kasa Da Kasa Na Fatan Yin Amfani Da Damammaki Na Shirin Raya Kasa Na Shekaru Biyar–Biyar Karo Na 15 Na Sin

November 10, 2025
Sin Ta Dakatar Da Jiragen Ruwan Amurka Daga Biyan Kudi Na Musammam A Tashoshinta Na Ruwa
Daga Birnin Sin

Sin Ta Dakatar Da Jiragen Ruwan Amurka Daga Biyan Kudi Na Musammam A Tashoshinta Na Ruwa

November 10, 2025
Next Post
An Fara Taron Musayar Bidiyo Tsakanin Sin Da Rasha A Birnin Beijing

An Fara Taron Musayar Bidiyo Tsakanin Sin Da Rasha A Birnin Beijing

LABARAI MASU NASABA

‘Yan Majalisa 60 Sun Yi Barazanar Ficewa Daga PDP

Kotu Ta Sake Hana PDP Gudanar Da Babban Taronta Na Ƙasa

November 11, 2025
‘Yansanda Sun Ƙaryata Rahoton Kashe Ɗan Wasan Barau FC A Katsina

‘Yansanda Sun Ƙaryata Rahoton Kashe Ɗan Wasan Barau FC A Katsina

November 11, 2025
Tinubu Ya Aika Wakilai Don Tattaunawa Da Birtaniya Kan Dawo Da Ekweremadu Nijeriya

Tinubu Ya Aika Wakilai Don Tattaunawa Da Birtaniya Kan Dawo Da Ekweremadu Nijeriya

November 11, 2025
HOTUNA: Yadda Gobara Ta Ƙone Shaguna 25 A Kasuwar Singa A Kano

HOTUNA: Yadda Gobara Ta Ƙone Shaguna 25 A Kasuwar Singa A Kano

November 11, 2025
‘Yan Bindiga Da ‘Yan Ta’adda Sun Fi Sojojin Nijeriya Yawan Makamai – Babachir

‘Yan Bindiga Da ‘Yan Ta’adda Sun Fi Sojojin Nijeriya Yawan Makamai – Babachir

November 11, 2025
An Fara Biyan Ma’aikata Sabon Mafi Ƙarancin Albashin N70,000 A Borno

Faɗa Ya Kaure Tsakanin Boko Haram Da ISWAP, An Kashe Mayaƙa Sama Da 170

November 11, 2025
Donald Trump Zai Gurfana A Gaban Kotu Kan Tuhumar Da Ake Masa

Trump Ya Yi Barazanar Maka BBC A Kotu Tare Da Neman Diyyar $1bn

November 11, 2025
Rashin Aiki Ga Matasa Babbar Barazana Ce Ga Nijeriya – Obasanjo 

Obasanjo Ya Buƙaci Matasa Su Karɓi Ragamar Shugabanci A Ƙasashen Afrika

November 11, 2025
Yadda Muka Zama Bayin ‘Yan Bindiga -Mazaunin Wani Kauye

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 2 A Ƙauyen Katsina

November 11, 2025
An Daddale Kulla Cinikin Sama Da Dala Biliyan 83 A Bikin CIIE Na Kasar Sin 

An Daddale Kulla Cinikin Sama Da Dala Biliyan 83 A Bikin CIIE Na Kasar Sin 

November 10, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.