Yau ne, aka bude taron musayar fina-finan bidiyo na kasar Sin da Rasha, wanda babban rukunin gidan rediyo da talabijin na kasar Sin (CMG) da ofishin jakadancin kasar Rasha dake jamhuriyar Jama’ar kasar Sin suka shirya tare a nan birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin, tare da kaddamar da watsa shirye-shirye ta yanar gizo da kuma shirye-shiryen da aka nada. (Mai fassarawa: Ibrahim dag CMG Hausa)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp