ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, December 22, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Gwarzon Banki Na Shekarar 2025 Bankin Providus

by Leadership Hausa
2 months ago
Banki

Tun lokacin da aka kafa shi, Bankin Proɓidus ya ci gaba da jajircewa wajen sake fasalin banki ta hanyar ƙirkire-ƙirkire, haɗin gwiwa da kuma hidimtawa abokan ciniki. A cikin ƙasa da shekaru goma, bankin ya rikiɗe zuwa ɗaya daga cikin manyan cibiyoyin hada-hadar kuɗi a Nijeriya, wanda ke ba da mafita da hanyar ga manya da ƙananan masana’antu.

Bankin Providus ya ci gaba da zurfafa tasirinsa a kan tattalin arzikin Nijeriya ta hanyar saka jari mai mahimmanci a fannin kasuwanci, abubuwan more rayuwa da sabbin hanyoyin biyan kuɗi. Shirinsa ga ƙanana da matsakaitan masana’antu wanda ke gudana tare da haɗin gwiwar Cibiyar Ci Gaban Kasuwanci (EDC), ya horar da ɗaruruwan ‘yan kasuwa, yana taimakawa wajen gina ƙananan  kasuwancin da ke haifar da ayyukan yi da samar da ci gaba. Ta hanyar wannan shiri, bankin ya ba da gudummawa sosai ga burin Nijeriya na ƙarfafa yawan matasanta da kuma ƙarfafa ɓangaren tattalin arziƙin da ba na mai ba.

  • Bayan Taron UNGA 80, Shettima Ya Nufi Jamus Don Tattaunawa Da Bankin Deutsche
  • Gwarzon Banki Na Shekarar 2025 Bankin Providus

A wani yunƙuri da ke tabbatar da darajar Naira da kuma nuna cewa an samu kwanciyar hankali a kasuwar canji, Bankin Providus ya zama cibiyar hada-hadar kuɗi ta Nijeriya ta farko da ta sake dawo da takardar Naira don yin mu’amalar kasuwanci tsakani ita da ƙasashen duniya. Bankin Providus kuma yana kan gaba wajen tallafa wa tsarin fintech na Nijeriya mai saurin bunƙasa, yana samar da hanyoyin nafi sauƙi na biyan kuɗi a zamanance. Ta hanyar tsarin banki na dijital da tsarin haɗin gwiwar fintech, bankin yana aiki a matsayin wata gada tsakanin bankin gargajiya da hanyoyin fasahar hada-hadar kuɗi na dogon zango, daidai da manufofin Babban Bankin Nijeriya.

ADVERTISEMENT

A cikin hada-hadar harkokin banki a a wannan zamanin, Bankin Providus yana ci gaba da samar da ingantattun hanyoyin saka hannun jari ga kasuwancin da ke aiki a sassan da ke da muhimmanci ga farfaɗo da tattalin arzikin Nijeriya. Mahimmancinsa a kan inganci ta hanyar nuna gaskiya, da samar da ƙwarewar da ya kamata ga abokan ciniki masu zuba jari na gida da na waje. Bankin Proɓidus yana haɓaka tasirinsa fiye da kuɗi ta hanyar shirye-shiryen da aka mayar da hankali kan al’umma da nufin ƙarfafa matasa, ilimin dijital, da tallafin kasuwanci. Bankin ya ci gaba da tallafa wa shirye-shiryen da ke gina rayuwa mai ɗorewa tare da haɓaka ci gaba a cikin birane da yankunan karkara na Nijeriya.

Manufar Bankin Providus na bai wa ‘yan kasuwa da ɗaiɗaikun jama’a damar samun ci gaba ta hanyar samar da hanyoyin samar da kuɗi na ci gaba da jan hankali a duk faɗin Nijeriya kuma ta haka ne ya samu karramawar Gwarzon Banki na LEADERSHIP na shekarar 2025.

LABARAI MASU NASABA

An Sako Ragowar Ɗalibai Da Malamai Da Aka Sace A Makarantar Katolika Ta Neja

Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

An Sako Ragowar Ɗalibai Da Malamai Da Aka Sace A Makarantar Katolika Ta Neja
Manyan Labarai

An Sako Ragowar Ɗalibai Da Malamai Da Aka Sace A Makarantar Katolika Ta Neja

December 21, 2025
Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta
Manyan Labarai

Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta

December 21, 2025
Tinubu
Manyan Labarai

Dambarwar Naɗa Muƙamai Da Soke Su A Gwamnatin Tinubu

December 21, 2025
Next Post
Sin Da Amurka Sun Fara Tattaunawa Kan Tattalin arziki Da Cinikayya A Kuala Lumpur

Sin Da Amurka Sun Fara Tattaunawa Kan Tattalin arziki Da Cinikayya A Kuala Lumpur

LABARAI MASU NASABA

An Sako Ragowar Ɗalibai Da Malamai Da Aka Sace A Makarantar Katolika Ta Neja

An Sako Ragowar Ɗalibai Da Malamai Da Aka Sace A Makarantar Katolika Ta Neja

December 21, 2025
Raphinha Da Yamal Sun Ci Ƙwallaye Yayin Da Barcelona Ta Doke Villarreal

Raphinha Da Yamal Sun Ci Ƙwallaye Yayin Da Barcelona Ta Doke Villarreal

December 21, 2025
Davido Zai Raƙashe A Bikin Buɗe Gasar AFCON 2025 A Morocco

Davido Zai Raƙashe A Bikin Buɗe Gasar AFCON 2025 A Morocco

December 21, 2025
Yankin Rijiyoyin Mai Na Teku Mafi Girma Na Kasar Sin Ya Ba Da Rahoton Yawan Mai Da Iskar Gas Da Ya Fitar A Shekara

Yankin Rijiyoyin Mai Na Teku Mafi Girma Na Kasar Sin Ya Ba Da Rahoton Yawan Mai Da Iskar Gas Da Ya Fitar A Shekara

December 21, 2025
An Bukaci Bunkasa Fannin Kiwo A Hadin Gwiwar Sin Da Afirka

An Bukaci Bunkasa Fannin Kiwo A Hadin Gwiwar Sin Da Afirka

December 21, 2025
Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta

Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta

December 21, 2025
Tashar Teku Ta Ciniki Mai ‘Yanci Ta Hainan Ta Bude Sabon Babin Hadin Gwiwar Sin Da Kasashen Afirka

Tashar Teku Ta Ciniki Mai ‘Yanci Ta Hainan Ta Bude Sabon Babin Hadin Gwiwar Sin Da Kasashen Afirka

December 21, 2025
Tinubu

Dambarwar Naɗa Muƙamai Da Soke Su A Gwamnatin Tinubu

December 21, 2025
Zaben Fidda Gwani A APC: Sanatocin Jigawa Sun Rasa Tikitin Komawa Majalisa

APC Za Ta Gudanar Da Babban Taronta Na Kasa A Watan Maris

December 21, 2025
Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

December 21, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.