Dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP a jihar Jigawa, Mustapha Sule Lamido da wasu ‘yan takarar gwamna 16 na jam’iyyar a yammacin ranar Talata sun kai wa gwamnan jihar Ribas, Nyesom Ezenwo Wike ziyara a gidansa dake Fatakwal.
‘Yan takarar gwamnan sun hada da na jihar Kaduna, Isa Ashiru, da na jihar Katsina, Yakubu Lado Danmarke, da dai sauransu.
A halin yanzu dai ana ci gaba da taron.
Cikakkun bayanai Daga baya…
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp