Suna: Abduljalal Shitu Shekaru: 8
Makaranta: Bicoyebil Unikue School
Aji: Primary 3
Aboki: Muhammad Mustafa Buhari Saboda me kake abota da shi: Yana da basira da mayar da hankali a karatu Burinka: Ina so na zama matukin jirgin sama Kalar da ka fi so:
Fari da Baki Abincin da ka fi so: Shinkafa da miya Abin sha da ka fi so:
Lemon kwalba na Schweppes
Shawara ga yara ‘yan’uwanka: Mu zama masu biyayya ga iyaye da duk na gaba da mu A farkon makon nan ne Abduljalal ya yi bikin cika shekara 8 a duniya.
Muna taya shi murna, Allah ya kara wa rayuwa albarka.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp