• English
  • Business News
Saturday, November 8, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sin Ta Zama Misali A Fannin Inganta Ci Gaban Kasa Da Kasa

by CMG Hausa
3 years ago
Sin

Shugaba Xi Jinping ya bayyana a cikin jawabin da ya bayar a gun taron kolin G20 cewa, kamata ya yi a mai da hankali kan makasudi na dogon lokaci da bukatu masu amfani, ta yadda za a inganta ci gaban kasashen duniya tare.

Fitattun mutane daga wasu kasashen duniya sun bayyana cewa, Sin ta zama misali a fannin inganta ci gaban kasa da kasa ta hanyar shawarar “Ziri daya da hanya daya”.

  • Kenya: CMG Ya Shirya Taro Mai Taken “Sin Da Sassan Duniya Sun Kama Sabon Tafarki”

Babban editan jaridar Authority da ake wallafawa a Nijeriya Malachy Uzendu, ya bayyana cewa, kasar Sin ta yi nasarar kawar da yunwa da fari, ta kuma dade tana amfani da sabbin fasahohin zamani wajen warware matsalolin rashin isashen abinci da fama da bala’in fari, wadanda suke da tsanani matuka ga kasashen Afirka.

Don haka, Malachy Uzendu ya ce, jawabin na shugaba Xi Jinping zai ba da kwarin gwiwa ga wasu shugabannin kasashen Afirka.
Shugaban kungiyar raya tattalin arziki da cinikayyar waje ta tarayyar Jamus Michael Sdiumann, ya bayyana cewa, kasar Sin na taimakawa kasashe masu tasowa ta hanyar samar musu da ababen more rayuwa, ita ce manufar da kasar Sin take bi wajen aiwatar da shawarar “ziri daya da hanya daya”.

Sannan shugaban kwamitin shirya gasar wasannin Olympics na kasa da kasa IOC Thomas Bach, ya ce shugaba Xi Jinping na goyon bayan wasannin motsa jiki dake karfafa “hadin kai da hadin gwiwa”, kuma muna maraba da jawabinsa matuka. (Safiyah Ma)

LABARAI MASU NASABA

Kamfanoni Masu Jarin Waje Na Samun Kwarin Gwiwa Daga CIIE

Cinikin Waje Na Kasar Sin Ya Karu Da Kashi 3.6 Cikin Dari A Watanni 10 Na Farkon Shekarar 2025

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Kamfanoni Masu Jarin Waje Na Samun Kwarin Gwiwa Daga CIIE
Daga Birnin Sin

Kamfanoni Masu Jarin Waje Na Samun Kwarin Gwiwa Daga CIIE

November 8, 2025
Cinikin Waje Na Kasar Sin Ya Karu Da Kashi 3.6 Cikin Dari A Watanni 10 Na Farkon Shekarar 2025
Daga Birnin Sin

Cinikin Waje Na Kasar Sin Ya Karu Da Kashi 3.6 Cikin Dari A Watanni 10 Na Farkon Shekarar 2025

November 7, 2025
Kasar Sin Za Ta Dage Dakatar Da Shigo Da Waken Soya A Kan Kamfanonin Amurka Uku 
Daga Birnin Sin

Kasar Sin Za Ta Dage Dakatar Da Shigo Da Waken Soya A Kan Kamfanonin Amurka Uku 

November 7, 2025
Next Post
Masu Cutar Sikari Na Fuskantar Karin Kudin Magani Da Kashi 200

Masu Cutar Sikari Na Fuskantar Karin Kudin Magani Da Kashi 200

LABARAI MASU NASABA

Kamfanoni Masu Jarin Waje Na Samun Kwarin Gwiwa Daga CIIE

Kamfanoni Masu Jarin Waje Na Samun Kwarin Gwiwa Daga CIIE

November 8, 2025
Lalacewar Tarbiyar Dalibai Mata A Makarantun Islamiyya Da Na Boko

Lalacewar Tarbiyar Dalibai Mata A Makarantun Islamiyya Da Na Boko

November 8, 2025
Mabiya Mazhabar Shi’a Sun Yi Zanga-Zanga A Kano Kan Barazanar Trump Ga Nijeriya

Mabiya Mazhabar Shi’a Sun Yi Zanga-Zanga A Kano Kan Barazanar Trump Ga Nijeriya

November 8, 2025
Yadda Ake Miyar Margi

Yadda Ake Miyar Margi

November 8, 2025
Bisa Rakiyar Jami’an Tsaro Na Ke Ganawa Da Ƴan Bindiga – Sheikh Gumi

Bisa Rakiyar Jami’an Tsaro Na Ke Ganawa Da Ƴan Bindiga – Sheikh Gumi

November 8, 2025
Karramawar LEADERSHIP Gare Ni, Zaburantarwa Ce Ga Ci Gaba Da Kyawawan Manufofin Mu – Gwamna Lawal

Karramawar LEADERSHIP Gare Ni, Zaburantarwa Ce Ga Ci Gaba Da Kyawawan Manufofin Mu – Gwamna Lawal

November 8, 2025
Barau Zai Yi Ƙarar Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Gawuna/Garo Kan Zargin Karɓar Cin Hancin Dala Miliyan 10

Barau Zai Yi Ƙarar Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Gawuna/Garo Kan Zargin Karɓar Cin Hancin Dala Miliyan 10

November 8, 2025
Maganin Nankarwa (4)

Maganin Nankarwa (4)

November 8, 2025
Kotu Ta Yanke Wa Wata Budurwa Hukuncin Shekaru 4 A Kano, Duba Laifinta

Kotu Ta Yanke Wa Wata Budurwa Hukuncin Shekaru 4 A Kano, Duba Laifinta

November 8, 2025
NELFUND Ta Ce Dalibai Miliyan Daya Ne Suka Nemi Tallafin Kudin Karatu

NELFUND Ta Ce Dalibai Miliyan Daya Ne Suka Nemi Tallafin Kudin Karatu

November 8, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.