Abokai, kasar Sin ta daidaita matakanta na kandagarkin cutar COVID-19, daga dakile yaduwar cutar COVID-19 da zarar an gano ta don tabbatar da kare rayukan jama’a, zuwa maido da zaman rayuwar jama’a da farfado da tattalin arziki.
Matakin da ya nuna cewa, gwamnatin Sin tana tsai da manufar da ta dace da halin da kasar ke ciki da ma rikidewar nau’in kwayar cutar.
Duk wata manufa da gwamnati ta dauka na mai da moriyar jama’a a gaban kome, abin da ya bayyana niyyar gwamnati ta bautawa jama’a. (Mai zana kuma mai rubuta: MINA)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp