• English
  • Business News
Monday, November 10, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Jawabin Xi Jinping Ya Kara Azama Kan Aiwatar Da Shawarar Bunkasa Duniya

by CMG Hausa
3 years ago
лªÉçÕÕÆ¬£¬Ê¥±ËµÃ±¤£¬2022Äê6ÔÂ17ÈÕ
    ϰ½üƽ³öϯµÚ¶þÊ®Îå½ìÊ¥±ËµÃ±¤¹ú¼Ê¾­¼ÃÂÛ̳ȫ»á²¢Ö´Ç
    6ÔÂ17ÈÕÍí£¬¹ú¼ÒÖ÷ϯϰ½üƽӦÑûÒÔÊÓÆµ·½Ê½³öϯµÚ¶þÊ®Îå½ìÊ¥±ËµÃ±¤¹ú¼Ê¾­¼ÃÂÛ̳ȫ»á²¢Ö´ǡ£
    лªÉç¼ÇÕß ³ÂæÍ Éã

лªÉçÕÕÆ¬£¬Ê¥±ËµÃ±¤£¬2022Äê6ÔÂ17ÈÕ Ï°½üƽ³öϯµÚ¶þÊ®Îå½ìÊ¥±ËµÃ±¤¹ú¼Ê¾­¼ÃÂÛ̳ȫ»á²¢Ö嫂 6ÔÂ17ÈÕÍí£¬¹ú¼ÒÖ÷ϯϰ½üƽӦÑûÒÔÊÓÆµ·½Ê½³öϯµÚ¶þÊ®Îå½ìÊ¥±ËµÃ±¤¹ú¼Ê¾­¼ÃÂÛ̳ȫ»á²¢Ö´ǡ£ лªÉç¼ÇÕß ³ÂæÍ Éã

Shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya halarta tare da gabatar da jawabi ga taron tattalin arzikin duniya karo na 25 da aka yi a St. Petersburg. Dangane da jawabinsa, Tarek Elsonoty, mataimakin babban editan jaridar Al-Ahram ta kasar Masar ya ce, shawarar bunkasa duniya da Shugaba Xi Jinping ya gabatar cikin jawabinsa ya fito da dabarar daidaita rikicin da ake fuskanta a duniya yanzu.

  • Kasar Sin Na Da Cikakken Kwarin Gwiwa Wajen Cimma Burin Da Aka Sanya A Gaba Na Kandagarkin Annoba Da Daidaita Tattalin Arziki Da Tabbatar Da Samun Ci Gaba Yadda Ya Kamata

Jawabin Xi ya nuna yadda kasar Sin take tsayawa tsayin daka kan manufar cudanyar sassa daban daban da kara azama kan cimma muradun bil Adama baki daya.

A cikin jawabinsa, Xi Jinping ya jaddada cewa, dole ne a kara azama kan aiwatar da shawarar bunkasa duniya yadda ya kamata, a kokarin rayawa da kuma samun kyakkyawar makoma mai zaman lafiya da wadata. Shugaban na kasar Sin ya kuma gabatar da shawara a fannoni 4, wato da farko, akwai bukatar samar da kyakkyawan yanayin neman ci gaba. Na biyu, ya kamata a karfafa hadin gwiwa a fannin neman ci gaba. Na uku, a inganta dunkulewar tattalin arzikin duniya, sai na hudu, a ingiza neman ci gaba ta hanyar kirkire-kirkire.

Shugaba Xi Jinping ya gabatar da shawarar bunkasa duniya a babbar muhawara ta babban taron MDD karo na 76 a watan Satumban shekarar 2021, shawarar da ta biya bukatun kasa da kasa na gaggauta samun farfadowa. MDD da kasashe fiye da 100 sun goyi bayan shawarar, wadda za ta gaggauta aiwatar da ajandar MDD dangane da raya kasa mai dorewa a shekarar 2030.

Cikin shekara guda da ta gabata, kasar Sin na kokarin tuntubar kasa da kasa, a kokarin ganin sabon ci gabanta ya samarwa da kasa da kasa sabuwar dama. Ana hasashen cewa, sakamakon aiwatar da shawarar, ya sa kasashen duniya sun kara cin gajiya cikin adalci. kasar Sin za ta cika alkawarinta na ganin ba a bar kowa a baya ba wajen samun ci gaba. (Tasallah Yuan)

LABARAI MASU NASABA

Hadin Gwiwar Sin Da Afirka Na Ci Gaba Da Zama Muhimmin Ginshiki Ga Ci Gaban Nahiyar 

An Rufe Taron Kolin Wuzhen Na Ayyukan Yanar Gizo Na Duniya Na Shekarar 2025

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Hadin Gwiwar Sin Da Afirka Na Ci Gaba Da Zama Muhimmin Ginshiki Ga Ci Gaban Nahiyar 
Daga Birnin Sin

Hadin Gwiwar Sin Da Afirka Na Ci Gaba Da Zama Muhimmin Ginshiki Ga Ci Gaban Nahiyar 

November 9, 2025
An Rufe Taron Kolin Wuzhen Na Ayyukan Yanar Gizo Na Duniya Na Shekarar 2025
Daga Birnin Sin

An Rufe Taron Kolin Wuzhen Na Ayyukan Yanar Gizo Na Duniya Na Shekarar 2025

November 9, 2025
Xi Ya Gana Da Shugabar IOC Tare Da Shugaban IOC Na Karramawa
Daga Birnin Sin

Xi Ya Gana Da Shugabar IOC Tare Da Shugaban IOC Na Karramawa

November 9, 2025
Next Post
‘Kwankwaso Zai Lashe Zaben Shugaban Kasa Na 2023’ —Jideogu Ogbu

2023: Kwankwaso Ya Zabi Ladipo Johnson Matsayin Mataimakinsa

LABARAI MASU NASABA

Hadin Gwiwar Sin Da Afirka Na Ci Gaba Da Zama Muhimmin Ginshiki Ga Ci Gaban Nahiyar 

Hadin Gwiwar Sin Da Afirka Na Ci Gaba Da Zama Muhimmin Ginshiki Ga Ci Gaban Nahiyar 

November 9, 2025
An Rufe Taron Kolin Wuzhen Na Ayyukan Yanar Gizo Na Duniya Na Shekarar 2025

An Rufe Taron Kolin Wuzhen Na Ayyukan Yanar Gizo Na Duniya Na Shekarar 2025

November 9, 2025
Katsina United Ta Shiga Komar Hukuncin Hukumar NPFL

Katsina United Ta Shiga Komar Hukuncin Hukumar NPFL

November 9, 2025
Xi Ya Gana Da Shugabar IOC Tare Da Shugaban IOC Na Karramawa

Xi Ya Gana Da Shugabar IOC Tare Da Shugaban IOC Na Karramawa

November 9, 2025
CMG Ya Cimma Yarjejeniyar Samun Iznin Watsa Shirye-shiryen Wasannin Olympics Daga Shekarar 2026 Zuwa 2032

CMG Ya Cimma Yarjejeniyar Samun Iznin Watsa Shirye-shiryen Wasannin Olympics Daga Shekarar 2026 Zuwa 2032

November 9, 2025
Kasar Sin Ta Yi Nasarar Harba Sabbin Taurarin Dan Adam Na Gwaji

Kasar Sin Ta Yi Nasarar Harba Sabbin Taurarin Dan Adam Na Gwaji

November 9, 2025
Shugaba Xi Ya Ayyana Bude Gasar Wasanni Ta Kasa Karo Na 15

Shugaba Xi Ya Ayyana Bude Gasar Wasanni Ta Kasa Karo Na 15

November 9, 2025
Mizanin Farashin Kayan Masarufi Na Kasar Sin Ya Karu Da 0.2% A Watan Oktoba

Mizanin Farashin Kayan Masarufi Na Kasar Sin Ya Karu Da 0.2% A Watan Oktoba

November 9, 2025
Me Ke Haddasa Yawaitar Farmakar Ƴan Wasa A Gasar Firimiyar Nijeriya

Me Ke Haddasa Yawaitar Farmakar Ƴan Wasa A Gasar Firimiyar Nijeriya

November 9, 2025
NBA Ta Yi Allah Wadai Da Yadda Hukuncin Alƙalai Ke Karo Da Juna

NBA Ta Yi Allah Wadai Da Yadda Hukuncin Alƙalai Ke Karo Da Juna

November 9, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.