• English
  • Business News
Saturday, July 5, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sin Ta Tura Maaikatan Jinya Dubu 30 Ga Kasashe Da Yankuna 76

by CMG Hausa
2 years ago
in Daga Birnin Sin
0
Sin Ta Tura Maaikatan Jinya Dubu 30 Ga Kasashe Da Yankuna 76
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

A yau ne kakakin maaikatar harkokin wajen kasar Sin Wang Wenbin, ya yi bayani game da nasarorin da Sin ta samu, wajen gudanar da ayyukan taimakawa kasashen waje a fannin ba da jinya, inda ya ce taimakawa kasashen waje a fannin ba da jinya, muhimmin aiki ne a cikin ayyukan taimakawa kasashen waje.

  • Kayayyakin Tallafin Da Sin Ta Samarwa Turkiye A Karon Farko Sun Isa Filin Jirgin Saman Istanbul

Tun da Sin ta tura rukunin farko na aikin ba da jinya ga kasar Algeria a shekarar 1963, har zuwa yanzu, ta riga ta tura jimillar maaikatan jinya dubu 30 ga kasashe da yankuna 76 a duniya, wadanda suka ba da jinya ga mutane marasa lafiya miliyan 290.

A kwanakin baya, babban sakataren JKS Xi Jinping, ya amsa wasikar da membobin rukunin aikin ba da jinya na Sin dake aiki a kasar Afirka ta Tsakiya suka rubuta masa, inda ya gaishe da daukacin membobin rukunonin aikin ba da jinya na kasar Sin dake kasashen waje. Ya kuma ce shekarar bana ita ce ta cika shekaru 60, tun bayan da Sin ta tura rukunin aikin ba da jinya na farko zuwa kasashen waje.

Wang Wenbin ya yi nuni da cewa, Sin za ta ci gaba da yin hadin gwiwa a tsakanin kasa da kasa, a fannin kiwon lafiya, ciki har da aikin taimakawa kasashen waje a fannin ba da jinya, don gina gadar kiwon lafiya a tsakanin kasa da kasa, ta yadda za a kara samar da gudummawar tabbatar da kiwon lafiyar jamaar dukkanin duniya, da kuma sa kaimi ga raya tsarin kiwon lafiyar bil Adam baki daya. (Zainab)

Labarai Masu Nasaba

In Sin Da Turai Sun Yi Hadin Gwiwa, Duniya Ba Za Ta Tsunduma Cikin Yanayi Na Hargitsi Ba

Sin Za Ta Gaggauta Aikin Raya Sana’o’in Samar Da Wutar Lantarki Daga Zafin Rana

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

ShareTweetSendShare
Previous Post

Amurka Kasa Ce Mafi Son Leken Asiri A Duniya

Next Post

An Yi Taron Dandalin Tattaunawa Na Kungiyar Hadin Gwiwar Kafofin Watsa Labaru Na Telebijin Na Kasashe Masu Bin Shawarar “Ziri Daya Da Hanya Daya” Na 2023

Related

In Sin Da Turai Sun Yi Hadin Gwiwa, Duniya Ba Za Ta Tsunduma Cikin Yanayi Na Hargitsi Ba
Daga Birnin Sin

In Sin Da Turai Sun Yi Hadin Gwiwa, Duniya Ba Za Ta Tsunduma Cikin Yanayi Na Hargitsi Ba

2 hours ago
Sin Za Ta Gaggauta Aikin Raya Sana’o’in Samar Da Wutar Lantarki Daga Zafin Rana
Daga Birnin Sin

Sin Za Ta Gaggauta Aikin Raya Sana’o’in Samar Da Wutar Lantarki Daga Zafin Rana

2 hours ago
Shugaban Kwamitin AU: Kasar Sin Aminiya Ce Da Za A Iya Dogaro Da Ita
Daga Birnin Sin

Shugaban Kwamitin AU: Kasar Sin Aminiya Ce Da Za A Iya Dogaro Da Ita

3 hours ago
Ma’aikatar Cinikayya Ta Sin Ta Yi Karin Haske Game Da Soke Takunkumin Da Amurka Ta Kakabawa Sin
Daga Birnin Sin

Ma’aikatar Cinikayya Ta Sin Ta Yi Karin Haske Game Da Soke Takunkumin Da Amurka Ta Kakabawa Sin

4 hours ago
Sin Da Ghana Za Su Karfafa Hadin Gwiwarsu
Daga Birnin Sin

Sin Da Ghana Za Su Karfafa Hadin Gwiwarsu

5 hours ago
Sin: Tsawaitar Rikicin Ukraine Ba Zai Amfani Kowa Ba
Daga Birnin Sin

Sin: Tsawaitar Rikicin Ukraine Ba Zai Amfani Kowa Ba

6 hours ago
Next Post
An Yi Taron Dandalin Tattaunawa Na Kungiyar Hadin Gwiwar Kafofin Watsa Labaru Na Telebijin Na Kasashe Masu Bin Shawarar “Ziri Daya Da Hanya Daya” Na 2023

An Yi Taron Dandalin Tattaunawa Na Kungiyar Hadin Gwiwar Kafofin Watsa Labaru Na Telebijin Na Kasashe Masu Bin Shawarar “Ziri Daya Da Hanya Daya” Na 2023

LABARAI MASU NASABA

In Sin Da Turai Sun Yi Hadin Gwiwa, Duniya Ba Za Ta Tsunduma Cikin Yanayi Na Hargitsi Ba

In Sin Da Turai Sun Yi Hadin Gwiwa, Duniya Ba Za Ta Tsunduma Cikin Yanayi Na Hargitsi Ba

July 4, 2025
Sin Za Ta Gaggauta Aikin Raya Sana’o’in Samar Da Wutar Lantarki Daga Zafin Rana

Sin Za Ta Gaggauta Aikin Raya Sana’o’in Samar Da Wutar Lantarki Daga Zafin Rana

July 4, 2025
Ku Zama Cikin Shirin Samun Sauyin Yanayi – NiMet

Ku Zama Cikin Shirin Samun Sauyin Yanayi – NiMet

July 4, 2025
Shugaban Kwamitin AU: Kasar Sin Aminiya Ce Da Za A Iya Dogaro Da Ita

Shugaban Kwamitin AU: Kasar Sin Aminiya Ce Da Za A Iya Dogaro Da Ita

July 4, 2025
Yadda Taron Kungiyar Gwagwarmayar Talakawa Ta Kaya Kan Zaben 2023 A Zariya

INEC Ta Ayyana 16 Ga Agusta Don Gudanar Da Zaben Cike Gurbi A Jihohi 12

July 4, 2025
Ma’aikatar Cinikayya Ta Sin Ta Yi Karin Haske Game Da Soke Takunkumin Da Amurka Ta Kakabawa Sin

Ma’aikatar Cinikayya Ta Sin Ta Yi Karin Haske Game Da Soke Takunkumin Da Amurka Ta Kakabawa Sin

July 4, 2025
Ganduje Na Kara Shan Matsin Lamba A Kan Ya Sauka

APC: Ko Sadaukarwar Ganduje Za Ta Dakile Barazanar Jam’iyyun Adawa A Zaben 2027?

July 4, 2025
Sin Da Ghana Za Su Karfafa Hadin Gwiwarsu

Sin Da Ghana Za Su Karfafa Hadin Gwiwarsu

July 4, 2025
Zaben Gwamnoni: Za Mu Ba Marada Kunya – INEC

2027: Kungiyoyi 110 Ne Ke Neman Rajistan Zama Jam’iyyun Siyasa A Yanzu Haka – INEC

July 4, 2025
Sin: Tsawaitar Rikicin Ukraine Ba Zai Amfani Kowa Ba

Sin: Tsawaitar Rikicin Ukraine Ba Zai Amfani Kowa Ba

July 4, 2025
Talla

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In

Add New Playlist

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.