• English
  • Business News
Wednesday, August 13, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Nemi Da A Tilasta Wa Al’umma Yin Rajistar Inshorar Lafiya

by Idris Aliyu Daudawa
2 years ago
in Labarai
0
An Nemi Da A Tilasta Wa Al’umma Yin Rajistar Inshorar Lafiya
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Masu ruwa da tsaki sun yi kira da gwamnatin tarayya da ta lasta rajistar inshorar lafiya ga duk al’ummar Nijeriya, matsayin hanya da za ta taimaka wajen musamman wajen kawo karshen mutuwar yara da suke kasa da shekara biyar.

Gwamnatin Nijeriya da masu ruwa da tsaki ta bangaren kula da lafiya a shekarun da suka gabata sun bullo da tsare- tsaren da za su inganta lafiyar kananan yara a Nijeriya, amma duk da haka ita ce jagora idan ana maganar mutuwar yara ‘yan kasa da shekara biyar a duniya.

  • Yadda Daruruwan Dubban Jama’a Suka Halarci Maulidin Sheikh Ibrahim Inyass Karo Na 37
  • Burina Na Zama Tauraro A Harkar Waka A Kannywood — Jibrin

Alal misali hukumar lafiya ta duniya da nahiyar Afirka sun kiyasta kashi 42 na kananan yaran da suke mutuwa abin yana faruwa ne a kasashen da kananan yara da suka kai 857,899 da suke kasa da shekara biyar a kasasr Nijeriya ce abin ke faruwa.

Rahoto ya nuna babbar matsalar da take sanadiyar  mutuwar yara ‘yan kasa da  shekara biyar a Nijeriya abin ya hada da matsalolin lafiya da suke damuwar kananan yara, musamman ma Jarirai sabuwar haihuwa;( kashi 22.9) cutar mashako (kashi19.4), gudawa (13.2 ), zazzabin maleriya ( kashi13.9 ),sankarau (kashi5.45), rashin kayayyakin abinci masu gina jiki rashin nau’oin abincin da suka kamata  kashi (2.8), bakondauro (kashi 2.5), cutar kanjamau/tsida (kashi2), tarinfuka (kashi1.4), sauran cututtukan da ake dauka ta jima’i (kashi1.6.).

Masu ruwa da tsakin suna da tabbacin cewar idan aka yi amfani da tsarin inshorar lafiya ya kasance na kowa da kowa, irin wadannan masu kashe kananan yara masukasa da shekara biyar a kasa baki daya.

Labarai Masu Nasaba

Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar Da Kafa Sabbin Manyan Makarantu Na Tsawon Shekaru 7

Majalisar Kano Ta Dakatar Da Shugaban Karamar Hukuma Bisa Zargin Kara Farashin Takin Gwamnati

Ba abin mamaki ba ne domin al’amarin inshorar lafiya wata hanya ce ta tabbatar da samun kula da lafiyar al’umma yadda ya dace, saidai kuma abin takaici ne saboda yadda ake kulawa da lafiyar kananan yara har yanzu abin babu wani cigaba.

Alal misali a shekarar 2021 an yi wani bincike daya nuna kananan yara wadanda suke kasa da shekara biyar 845 ne wadanda suke kashi 2.7 daga cikin yara 30,804 da suke kasa da shekara biyar,yara 804 wadanda suke samun gajiyar tsarin kula da inshorar lafiya.

Har ila yau binciken ya sake nuna Jihohi wadanda suke da mafi kankantar kananan yara kasa da shekara biyar da suke samun kula da lafiyarsu, yadda ya dace ayi, Jihar Kebbi ce ke da karamin yaro daya wanda ake kulawa da lafiyar shi kamar yadda yakamata daga cikin kananan yara 1,030 da aka gano su cikin binciken da aka yi akansu.

Jihar Taraba tana da yara biyu kacal da suke amfana da tsarin kula da lafiyar inshorar lafiya daga cikin kananan yara ‘yan kasa da shekara biyar 628, Jihar Abia na da yara biyu ne da suke cin gajiyar tsarin inshorar lafiya ta kasa daga cikin kananan yara485.

Jiha kamar Legas tana da kananan yara 137 masu amfana daga shi tsarin,wanda shine kashi 7.9 daga cikin 1,743 yayin da Jihar Delta tana da kananan yara 124 wanda shine kashi 19.9 na cikin kananan yara 623 wadanda aka gano bayan shi binciken da aka yi.

Inganta tsarin kula da lafiya hukumar kula da inshorar lafiya ta kasa NHIA

Masu ruwa da tsaki a bangaren kula da lafiyar al’umma kamar yadda yakamata ko ake tafiyar da tsarin a kasashen da suka cigaba, sun yi kira da taimakawa duk ‘yan Nijeriya da suka hada da masu ruwa da tsaki,a  harkar kula da lafiyar al’umma.Wannan kuma domin aiwatar da shi tsarin kula da lafiyar al’umma na inshorar lafiyar abinda ya zama dole,kamar yadda dokar kafa hukumar inshorar lafiya ta kasa domin cimma muradun kula da lafiyar al’umma yadda ya dace.

Mataimakiyar Jnar Manaja har ila yau mai kula da ofishin Jihar Legas na hukumar NHIA, Mrs Aisha Haruna Abubakar, tayi hira da jaridar LEADERSHIP,a taron wayar da kai wanda aka yi ma kungiyar maruba labarum lafiya ta kasa (HEWAN) a LegasTa bayyana cewa dalilin kafa hukumar inshorar lafiya ta kasa  dokar  ta shekarar 2022 shine bayar da damar kulawa da lafiyar  duk ‘yan Nijeriya ba tare da la’akari da inda suke zama ba, ko  masu Attajirai ne ko Fakirai.

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

Tags: InshoraLafiyaNHIS
ShareTweetSendShare
Previous Post

Bankuna Suna Ci Gaba Da Karbar Tsofaffin Kudi Duk Da Umarnin Da CBN Ya Bayar

Next Post

Hauhawar Farashin Kayayyaki A Nijeriya Ya Kai Kashi 21.82 – NBS

Related

Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar Da Kafa Sabbin Manyan Makarantu Na Tsawon Shekaru 7
Manyan Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar Da Kafa Sabbin Manyan Makarantu Na Tsawon Shekaru 7

7 minutes ago
Majalisar Kano Na Shirin Zartar Da Dokar Gwajin Kwayoyin Jini, Kanjamau Da Cutar Hanta Kafin Aure
Manyan Labarai

Majalisar Kano Ta Dakatar Da Shugaban Karamar Hukuma Bisa Zargin Kara Farashin Takin Gwamnati

1 hour ago
NDLEA Ta Kama Dilolin Ƙwaya 49 A Kano
Labarai

NDLEA Ta Kama Dilolin Ƙwaya 49 A Kano

3 hours ago
Za Mu Nome Dazuka Don Magance Matsalar Tsaro A Neja – Bago
Manyan Labarai

Gwamnatin Neja Ta Tabbatar Da Kama Hatsabibin Ɗan Bindiga, Abubakar Abba

6 hours ago
ADC Ta Dakatar Da Shugabanta Da Wasu Jiga-jigai 3 A Kebbi
Labarai

ADC Ta Dakatar Da Shugabanta Da Wasu Jiga-jigai 3 A Kebbi

7 hours ago
An Kama Hakimi Kan Zargin Yi Wa ‘Yar Shekara 12 Fyaɗe A Gombe
Labarai

An Kama Hakimi Kan Zargin Yi Wa ‘Yar Shekara 12 Fyaɗe A Gombe

8 hours ago
Next Post
Hauhawar Farashin Kayayyaki A Nijeriya Ya Kai Kashi 21.82 – NBS

Hauhawar Farashin Kayayyaki A Nijeriya Ya Kai Kashi 21.82 - NBS

LABARAI MASU NASABA

Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar Da Kafa Sabbin Manyan Makarantu Na Tsawon Shekaru 7

Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar Da Kafa Sabbin Manyan Makarantu Na Tsawon Shekaru 7

August 13, 2025
Aikin Hakar Kwal Ta Hanyar Amfani Da Fasahar Zamani Ya Fara Wuce 50% a Kasar Sin

Aikin Hakar Kwal Ta Hanyar Amfani Da Fasahar Zamani Ya Fara Wuce 50% a Kasar Sin

August 13, 2025
Majalisar Kano Na Shirin Zartar Da Dokar Gwajin Kwayoyin Jini, Kanjamau Da Cutar Hanta Kafin Aure

Majalisar Kano Ta Dakatar Da Shugaban Karamar Hukuma Bisa Zargin Kara Farashin Takin Gwamnati

August 13, 2025
PLA Ta Kori Jirgin Ruwan Yakin Amurka Daga Yankin Ruwan Kasar Sin A Kusa Da Huangyan Dao

PLA Ta Kori Jirgin Ruwan Yakin Amurka Daga Yankin Ruwan Kasar Sin A Kusa Da Huangyan Dao

August 13, 2025
NDLEA Ta Kama Dilolin Ƙwaya 49 A Kano

NDLEA Ta Kama Dilolin Ƙwaya 49 A Kano

August 13, 2025
Za Mu Nome Dazuka Don Magance Matsalar Tsaro A Neja – Bago

Gwamnatin Neja Ta Tabbatar Da Kama Hatsabibin Ɗan Bindiga, Abubakar Abba

August 13, 2025
ADC Ta Dakatar Da Shugabanta Da Wasu Jiga-jigai 3 A Kebbi

ADC Ta Dakatar Da Shugabanta Da Wasu Jiga-jigai 3 A Kebbi

August 13, 2025
An Kama Hakimi Kan Zargin Yi Wa ‘Yar Shekara 12 Fyaɗe A Gombe

An Kama Hakimi Kan Zargin Yi Wa ‘Yar Shekara 12 Fyaɗe A Gombe

August 13, 2025
PDP Ta Soki Gwamnatin Tinubu Kan Tsare Tambuwal Da EFCC Ta Yi

Tambuwal: ’Yan Nijeriya Sun Soki EFCC Kan Rashin Kama Okowa, Ganduje Da Yahaya Bello

August 13, 2025
Dangote Ya Sake Zama Wanda Ya Fi Kowa Kudi A Afrika Karo Na 12

Matatar Dangote Ta Sake Rage Farashin Man Fetur Zuwa N820 Kan Kowace Lita

August 13, 2025
Talla

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In

Add New Playlist

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.