• English
  • Business News
Sunday, November 9, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Dabarun Kasar Sin Kan Zamanantarwa

by CMG Hausa
3 years ago
лªÉçÕÕÆ¬£¬±±¾©£¬2023Äê3ÔÂ15ÈÕ
    ϰ½üƽ³öϯÖйú¹²²úµ³ÓëÊÀ½çÕþµ³¸ß²ã¶Ô»°»á²¢·¢±íÖ÷Ö¼½²»°
    3ÔÂ15ÈÕ£¬Öй²ÖÐÑë×ÜÊé¼Ç¡¢¹ú¼ÒÖ÷ϯϰ½üƽÔÚ±±¾©³öϯÖйú¹²²úµ³ÓëÊÀ½çÕþµ³¸ß²ã¶Ô»°»á£¬²¢·¢±íÌâΪ¡¶Ð¯ÊÖͬÐÐÏÖ´ú»¯Ö®Â·¡·µÄÖ÷Ö¼½²»°¡£
    лªÉç¼ÇÕß Ò󲩹ŠÉã

лªÉçÕÕÆ¬£¬±±¾©£¬2023Äê3ÔÂ15ÈÕ Ï°½üƽ³öϯÖйú¹²²úµ³ÓëÊÀ½çÕþµ³¸ß²ã¶Ô»°»á²¢·¢±íÖ÷Ö¼½²»° 3ÔÂ15ÈÕ£¬Öй²ÖÐÑë×ÜÊé¼Ç¡¢¹ú¼ÒÖ÷ϯϰ½üƽÔÚ±±¾©³öϯÖйú¹²²úµ³ÓëÊÀ½çÕþµ³¸ß²ã¶Ô»°»á£¬²¢·¢±íÌâΪ¡¶Ð¯ÊÖͬÐÐÏÖ´ú»¯Ö®Â·¡·µÄÖ÷Ö¼½²»°¡£ лªÉç¼ÇÕß Ò󲩹ŠÉã

LABARAI MASU NASABA

An Rufe Taron Kolin Wuzhen Na Ayyukan Yanar Gizo Na Duniya Na Shekarar 2025

Xi Ya Gana Da Shugabar IOC Tare Da Shugaban IOC Na Karramawa

Ranar 15 ga wata, a nan Beijing, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya halarci babban taron tattaunawa tsakanin JKS da jam’iyyun siyasa na duniya a nan Beijing, tare da gabatar da jawabi, inda ya gabatar da dabarun kasar Sin na inganta zamanantar da duniya da kuma ci gaban wayewar kan daukacin bil-Adama.

Zamanantarwa, burikan kasa da kasa ne. Wane irin zamanantarwa muke bukata? Ta yaya za a samu zamanantarwa? Dangane da wadannan tambayoyi, shugaba Xi Jinping ya gabatar da ra’ayinsa a sassa biyar, kana ya yi nuni da cewa, ba tsirarrun kasashe ba ne suke da ’yancin samun damar zamanantar da kansu, kuma ba wata hanya daya kacal ba ce ta zamanantarwa. Toshe hanyar wasu, ba zai taimaka wajen samun ci gaba ba. Kamar yadda Xi ya fada, akwai wasu ka’idoji na zamanantarwa a duniya, amma wajibi ne wata kasa ta zamanantar da kanta bisa yanayin da take ciki, kuma bisa halin musamman irin nata. Dole ne ta tsaya tsayin daka kan samar da damarmaki da samun kyakkyawar makoma tare da sauran kasashe.

  • Hukumar Kula Da Aikin Makaurata Ta Kasar Sin Ta Daidaita Manufofin Ba Da Iznin Shigo Kasar

Yayin da ake zamanantarwa, wayewar kai irin daban daban na bil-Adama sun ba da muhimmiyar gudummawa. A yayin babban taron tattaunawar, karo na farko shugaba Xi Jinping ya gabatar da shawarar wayewar kai ta duniya, inda ya yi kira da a girmama kasancewar mabambantan wayewar kai a duniya, yayata akidun bai daya na ’yan Adam, sa muhimmanci kan gadon wayewar kai da yin kirkire-kirkire, da inganta mu’amala da hadin gwiwa tsakanin kasa da kasa. Akasarin ra’ayoyin jama’ar kasa da kasa na ganin cewa, shawarar wayewar kan kasa da kasa, wani muhimmin tunani ne na daban da kasar Sin ta gabatar wa duniya, ban da tunanin raya al’umma mai kyakkyawar makoma ga dukkan dan Adam, shawarar raya duniya, da shawarar tsaron kasa da kasa.

Yayin da akwai tambayoyin da ake bukatar a ba da amsa dangane da zamanantarwa, wajibi ne jam’iyyu su ba da nasu amsa, a matsayin muhimmin ginshikan da ke jagoranta da kuma kaza azama kan aikin zamanantarwa. (Tasallah Yuan)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

An Rufe Taron Kolin Wuzhen Na Ayyukan Yanar Gizo Na Duniya Na Shekarar 2025
Daga Birnin Sin

An Rufe Taron Kolin Wuzhen Na Ayyukan Yanar Gizo Na Duniya Na Shekarar 2025

November 9, 2025
Xi Ya Gana Da Shugabar IOC Tare Da Shugaban IOC Na Karramawa
Daga Birnin Sin

Xi Ya Gana Da Shugabar IOC Tare Da Shugaban IOC Na Karramawa

November 9, 2025
CMG Ya Cimma Yarjejeniyar Samun Iznin Watsa Shirye-shiryen Wasannin Olympics Daga Shekarar 2026 Zuwa 2032
Daga Birnin Sin

CMG Ya Cimma Yarjejeniyar Samun Iznin Watsa Shirye-shiryen Wasannin Olympics Daga Shekarar 2026 Zuwa 2032

November 9, 2025
Next Post
Jama’ar Kano Sun Shirya Fita Zabe Duk Da Rade-Radin Samun Tashin Hankali

Jama'ar Kano Sun Shirya Fita Zabe Duk Da Rade-Radin Samun Tashin Hankali

LABARAI MASU NASABA

An Rufe Taron Kolin Wuzhen Na Ayyukan Yanar Gizo Na Duniya Na Shekarar 2025

An Rufe Taron Kolin Wuzhen Na Ayyukan Yanar Gizo Na Duniya Na Shekarar 2025

November 9, 2025
Katsina United Ta Shiga Komar Hukuncin Hukumar NPFL

Katsina United Ta Shiga Komar Hukuncin Hukumar NPFL

November 9, 2025
Xi Ya Gana Da Shugabar IOC Tare Da Shugaban IOC Na Karramawa

Xi Ya Gana Da Shugabar IOC Tare Da Shugaban IOC Na Karramawa

November 9, 2025
CMG Ya Cimma Yarjejeniyar Samun Iznin Watsa Shirye-shiryen Wasannin Olympics Daga Shekarar 2026 Zuwa 2032

CMG Ya Cimma Yarjejeniyar Samun Iznin Watsa Shirye-shiryen Wasannin Olympics Daga Shekarar 2026 Zuwa 2032

November 9, 2025
Kasar Sin Ta Yi Nasarar Harba Sabbin Taurarin Dan Adam Na Gwaji

Kasar Sin Ta Yi Nasarar Harba Sabbin Taurarin Dan Adam Na Gwaji

November 9, 2025
Shugaba Xi Ya Ayyana Bude Gasar Wasanni Ta Kasa Karo Na 15

Shugaba Xi Ya Ayyana Bude Gasar Wasanni Ta Kasa Karo Na 15

November 9, 2025
Mizanin Farashin Kayan Masarufi Na Kasar Sin Ya Karu Da 0.2% A Watan Oktoba

Mizanin Farashin Kayan Masarufi Na Kasar Sin Ya Karu Da 0.2% A Watan Oktoba

November 9, 2025
Me Ke Haddasa Yawaitar Farmakar Ƴan Wasa A Gasar Firimiyar Nijeriya

Me Ke Haddasa Yawaitar Farmakar Ƴan Wasa A Gasar Firimiyar Nijeriya

November 9, 2025
NBA Ta Yi Allah Wadai Da Yadda Hukuncin Alƙalai Ke Karo Da Juna

NBA Ta Yi Allah Wadai Da Yadda Hukuncin Alƙalai Ke Karo Da Juna

November 9, 2025
Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kebbi Bagudo Ya Shaƙi Iskar ‘Yanci Daga ‘Yan Bindiga

Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kebbi Bagudo Ya Shaƙi Iskar ‘Yanci Daga ‘Yan Bindiga

November 9, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.