• English
  • Business News
Thursday, November 6, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Wani Dan Sanda Daga Jihar Xinjiang Ya Fadawa Kwamitin Kare Hakkin Dan Adam Na MDD Yadda Yake Ji

by CMG Hausa
3 years ago
Xinjiang

LABARAI MASU NASABA

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

Wani dan sanda daga jihar Xinjiang ta Uygur mai cin gashin kanta dake kasar Sin, mai suna Waresijiang Maimaiti, ya shaidawa zaman taron kwamitin kare hakkin dan-Adam na MDD karo na 52, yadda ransa ke baci a duk lokacin da ya tuna da ta’addancin da ya taba fuskanta.

Waresijiang Maimaiti, wanda ya shafe shekaru 13 yana aiki a ofishin ‘yan sanda dake garin Otbeshi na gundumar Wushi ta lardin Aksu na jihar Xinjiang, ya shaidawa majalisar cewa, a matsayinsa na dan sanda, a yayin da yake aikin shawo kan ta’addanci daban-daban a shekarun baya, ya shaida yadda mutane da dama da ba su san hawa ba balle sauka suka rasa rayukansu, da hasarar dukiya mai tarin yawa da aka yi, da kuma mummunar barna ga zaman lafiyar al’umma da kuma haifar da wahala mai tsanani ga ‘yan kabilu daban-daban.

  • Ministan Harkokin Wajen Kasar Sin Da Takwaransa Na Ukraine Sun Yi Hira Ta Wayar Tarho

Ya bayyana cewa, ta’addanci barazana ne ga daukacin bil-Adama, kuma ‘yan ta’adda makiyi ne na kowa da kowa, kuma yaki da ta’addanci da dokokin jihar Xinjiang masu nasaba da dakile laifuka, wani mataki ne na adalci kan tabbatar da tsaron rayuka da dukiyoyin jama’a, da kiyaye zaman lafiyar jama’a da kare hakkin bil-Adama.

Ya jaddada cewa, ba tare da nuna wata kabila ba,ko nuna wani bambanci ba, kokarin da Xinjiang ke yi na kawar da tsattsauran ra’ayi, ya kasance wani muhimmin mataki na kare da hukunta masu tsattsauran ra’ayi da kuma dakile ayyukan ta’addanci. (Ibrahim)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki
Daga Birnin Sin

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

November 5, 2025
Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka
Daga Birnin Sin

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

November 5, 2025
Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin
Daga Birnin Sin

Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin

November 5, 2025
Next Post
Kamfanin Huawei Ya Kaddamar Da Wi-Fi 7 Don Habaka Tsarin Intanet A Kasuwar Gabashin Afirka 

Kamfanin Huawei Ya Kaddamar Da Wi-Fi 7 Don Habaka Tsarin Intanet A Kasuwar Gabashin Afirka 

LABARAI MASU NASABA

Garkuwa: Sarkin Gobir Ya Bukaci Agajin Gaggawa Daga Gwamnatin Sakkwato

An Kama Wani Mutum Kan Zargin Kashe Matarsa A Sakkwato

November 6, 2025
Amnesty International Ta Soki Tinubu Kan Yi Wa Masu Laifin Take Haƙƙin Ɗan Adam Afuwa

Tinubu Ya Nemi Amincewar Majalisa Don Karɓo Rancen N1.15trn Don Cike Giɓin Kasafin Kuɗin 2025

November 6, 2025
Jirgin Ƙasa Ya Murƙushe Direban Adaidaita Sahu Da Fasinja A Jos

Jirgin Ƙasa Ya Murƙushe Direban Adaidaita Sahu Da Fasinja A Jos

November 6, 2025
Osimhen Ya Kafa Tarihi A Gasar Zakarun Turai Bayan Zura Ƙwallo 3 A Ragar Ajax

Osimhen Ya Kafa Tarihi A Gasar Zakarun Turai Bayan Zura Ƙwallo 3 A Ragar Ajax

November 6, 2025
Ɓarayi Sun Shiga Ofishin Shugaban Karama Hukuma A Kano, Sun Tafka Sata

Ɓarayi Sun Shiga Ofishin Shugaban Karama Hukuma A Kano, Sun Tafka Sata

November 6, 2025
Gwamnatin Tinubu “Kasuwa Ce Mara Amfani Ga Talaka” – PDP

Majalisa Ta Ɗage Tantance Ministan Tinubu Saboda Rashin Rahoton Tsaro

November 6, 2025
Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

November 5, 2025
Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara Na Naira Biliyan 140

Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara Na Naira Biliyan 140

November 5, 2025
Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

November 5, 2025
Majalisar Dattawa

Majalisa Ta Amince Da Ɗaurin Shekaru 14 A Gidan Yari Ga Malamai Masu Cin Zarafin Mata A Jami’o’i

November 5, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.