• English
  • Business News
Friday, October 24, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

‘Yan Bindigar Da Suka Kai Wa Maniyyata Hari A Sakkwato Sun Kashe ‘Yan Sanda 6

by Abubakar Abba and Sulaiman
3 years ago
Sakkwato

‘Yan Sanda shida da suka fafata da ‘yan Bindiga da suka kai wa ayarin motar da ke dauke da Maniyyatan jihar Sakkwato sun rasa rayukansu. 

Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa, an kai wa motar harin ne a dajin Gundumi lokacin da ayarin ke kan hanyarsu ta zuwa filin Jirgin sama na garin Sakkwato domin jigilar Maniyyata zuwa kasa mai tsarki.

  • Yadda ‘Yan Bindiga Suka Buɗe Wa Mahajjatan Sakkwato Wuta

An ruwaito cewa, daukacin Maniyyatan an kubutar da su inda aka maido su zuwa Fadar Sarkin Gobir Isa ba tare da dayansu ya samu wani rauni ba.

Sai dai, wani mazaunin garin na Isa da ya bukaci a  ba ya sakaya sunansa ya shedawa jaridar Daily Trust cewa, ‘yan Bindigar sun hallaka ‘yan sanda shida

Ya kara da cewa, ‘yan Bindigar sun yi wa motar kwanton Bauna ne wacce ‘yan sandan suka yiwa rakiya, ‘yan sandan sun yi musayar wuta da ‘yan Bindigar hakan ya taimaka motar da ke dauke da Maniyyatan ta samu kubuta.

LABARAI MASU NASABA

Gwarzon Gwamnan Shekarar 2025, Injiniya Abdullahi Sule

Ƴansanda Sun Sake Kama Sowore Bayan An Bayar Da Belinsa

Kakakin yada labarai na Gwamnan Jihar Muhammad Bello wanda ya tabbatar da kai harin a cikin sanarwar da ya fitar ya ce, Jami’an Gwamnatin jihar ne suka karbi Maniyyatan.

Da aka tuntubi mai rikon kwarya na kakakin yada labarai na rundunar ‘yan Sanda na jihar ASP Ahmad Rufa’i, ya bayyana cewa ba a yi masa bayani a hukunce kan mutuwar abokan aikin na sa ba.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Gwarzon Gwamnan 2025 Sanata Uba Sani: Mai Haɗa Kan Al’ummar Da Suka Rarrabu
Labarai

Gwarzon Gwamnan Shekarar 2025, Injiniya Abdullahi Sule

October 24, 2025
Ƴansanda Sun Sake Kama Sowore Bayan An Bayar Da Belinsa
Manyan Labarai

Ƴansanda Sun Sake Kama Sowore Bayan An Bayar Da Belinsa

October 24, 2025
Manyan Labarai

Gwarzon Gwamnan 2025 Sanata Uba Sani: Mai Haɗa Kan Al’ummar Da Suka Rarrabu

October 24, 2025
Next Post
Kananan Manoma 31,666 Sun Samu Tallafin Noma Naira Biliyan 5.9 – CBN

Kananan Manoma 31,666 Sun Samu Tallafin Noma Naira Biliyan 5.9 - CBN

LABARAI MASU NASABA

Gwarzon Gwamnan 2025 Sanata Uba Sani: Mai Haɗa Kan Al’ummar Da Suka Rarrabu

Gwarzon Gwamnan Shekarar 2025, Injiniya Abdullahi Sule

October 24, 2025
Ƴansanda Sun Sake Kama Sowore Bayan An Bayar Da Belinsa

Ƴansanda Sun Sake Kama Sowore Bayan An Bayar Da Belinsa

October 24, 2025

Gwarzon Gwamnan 2025 Sanata Uba Sani: Mai Haɗa Kan Al’ummar Da Suka Rarrabu

October 24, 2025
Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji

Sheriff Oboreɓwori: Gwamnan Da Ya Ginu Kan Tabbatar Da Zaman Lafiya Da Ci Gaban Al’umma

October 24, 2025
An Kafa Cibiyoyi 296 Na Koyon Fasahar Zamani A Faɗin Nijeriya

An Kafa Cibiyoyi 296 Na Koyon Fasahar Zamani A Faɗin Nijeriya

October 24, 2025
Ƴan Bindiga Sun Sace Ma’aikatan INEC Uku Da Wasu

Ƴan Bindiga Sun Sace Ma’aikatan INEC Uku Da Wasu

October 24, 2025
Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji

Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji

October 24, 2025
Nnamdi Kanu Ya Sake Bayyana A Kotu Ba Tare Da Lauya Ba, Zai Kare Kansa Da Kansa

Nnamdi Kanu Ya Sake Bayyana A Kotu Ba Tare Da Lauya Ba, Zai Kare Kansa Da Kansa

October 24, 2025
Uba Sani Ya Amince Da Biyan Naira Biliyan ₦2.3 Ga Tsofaffin Ma’aikata Da Iyalansu

Ƙungiyoyin Ma’aikatan Jihar Kaduna Sun Yabawa Gwamna Sani Kan Amincewa Da Sabon Albashin  Ma’aikata

October 24, 2025
Ƙarfin Niyyar Manzon Allah (SAW) Da Matakinsa Na Aƙlul A’ala

Ƙarfin Niyyar Manzon Allah (SAW) Da Matakinsa Na Aƙlul A’ala

October 24, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.