Ramadan: Lokutan Sahur Da Buda-baki Na Azumi Na 24
Birane Magrib Alfijir
Abakaliki 6:37 5:08
Abeokuta 6:57 5:27
Abuja/Suleja 6:43 5:11
Akure 6:49 5:19
Akwanga/Keffi/Nasarawa 6:39 5:07
Auchi 6:45 5:15
Ankpa/Ayangba 6:40 5:09
Argungu 6:54 4:59
Azare/Jama’are 6:32 4:56
Bama 6:18 4:42
Bauchi/Ningi 6:33 4:59
Benin 6:48 5:19
Bichi 6:40 5:04
Bida 6:47 5:15
Birnin Gwari 6:45 5:01
B/Kebbi/Gwandu/Jega 6:55 5:18
Birnin Kudu/Gwaram 6:33 4:59
Biu 6:23 4:49
Calabar 6:36 5:09
Damaturu 6:25 4:49
Daura/Dambatta 6:39 5:02
Dutse 6:36 5:00
Dutsinma/Jibia 6: 44 5:07
Enugu 6:40 5:11
Funtua/Tsafe 6:44 5:07
Gombe 6:27 4:51
Gumi 6:52 5:16
Gusau/K/ Namoda 6:46 5:09
Gwadabawa 6:52 5:15
Hadejia/Gumel 6:34 4:57
Ibadan/Ife 6:54 5:23
Ilesha/Baruba 6:57 5:25
Ilorin/Kaiama 6:53 5:21
Jalingo/Lau/Gashaka 6:25 4:53
Jere 6:42 5:08
Jos/Saminaka 6:36 5:02
Kabba 6:47 5:16
Kafanchan/Kachia 6:39 5: 05
Kafin Maiyaki 6:40 5:04
Kaduna 6:42 5:08
Kano 6:39 5:03
Katsina 6:43 5:06
Kontagora/Zuru 6:50 5:16
Lafia 6:38 5:06
Lagos 6:56 5:26
Lokoja/Idah 6:44 5:13
Maiduguri/Mubi/Gwoza 6:19 4:43
Makurdi 6:37 5:06
Minna 6:46 5:12
Missau 6:29 4:55
Mokwa/New Bussa 6:52 5:20
Monguno 6:18 4:41
Nguru/Gashua 6:30 4:53
Ogbomosho 6:54 5:23
Okene 6:46 5:15
Onitsha 6:43 5:14
Oyo 6:55 5:24
Port Harcourt/Owerri 6:41 5:14
Potiskum 6:28 4:52
Shagamu 6:55 5:25
Sakoto 6:52 5:15
Takum/Wukari 6:31 5:00
Warri 6:47 5:18
Langtang/Wase Shendam 6:32 5:00
Wurno 6:51 5:14
Yola/Numan 6:21 4:49
Zaria 6:41 5:07
Cotonou-Benin 7:00 5:31
Ndjamena-Chad 6:13 4:37
Niamey-Niger 7: 05 5:26
Zinder-Niger 6:38 4:59
Garoua-Cameroun 6: 17 4:47
Yaounde-Cameroun 6: 23 4:56
MAJIYA: Majalisar Yada Musulunci, Kaduna
Fadakarwa:
Annabi (SAW) ya kasance idan kwana goma ya rage daga Ramadan, ba ya barin wani da yake da iko da shi a cikin iyalansa face ya tashe shi daga barci (don ibada). Yana daga sunnonin kwanaki goman ƙarshen Azumi ƙoƙarin tashi da dare domin aikata ibadun da za su cike wa mutum farillansa. Abu Dawuda da waninsa sun ruwaito cewa, “Allah Ta’ala zai ce; “duba sallar bawana, shin ta cika ko ya tauyeta?” to idan ta kasance cikakkiya ce sai a rubuta masa ita cikakkiya, idan kuma wani ya tawaua daga cikinta sai ya (Allah) ya ce “ku duba bawana shin yana da nafila?”, idan ya kasance yana da ita, sai ya ce “ku cika wa bawana farillarsa.” Sannan a karɓi ayyuka a wannan yanayi.
Don haka ‘yan’uwa kar mu yi kasala, mu dage da nafilfili don dacewa da falalar Allah.