• English
  • Business News
Sunday, June 8, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ramadan: Lokutan Karshen Sahur Da Farkon Buda-baki Na Azumi Na 29

Ramadan: Lokutan Karshen Sahur Da Farkon Buda-baki Na Azumi Na 29 A Wasu Birane

by yahuzajere
2 years ago
in Dausayin Musulunci
0
Ramadan
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Ramadan: Azumi Na 28-29

Birane                        Magrib            Alfijir

Abakaliki                     6:37                 5:05

Abeokuta                    6:57                 5:24

Abuja/Suleja               6:43                 5:08

Labarai Masu Nasaba

Yadda Manzon Allah (SAW) Ya Yi Aikin Hajji (3)

Yadda Manzon Allah (SAW) Ya Yi Aikin Hajji (1)

Akure                          6:49                 5:16

Akwanga/Keffi/Nasarawa   6:39         5:04

Auchi                           6:45                 5:12

Ankpa/Ayangba          6:40                 5:06

Argungu                      6:54                 4:56

Azare/Jama’are          6:32                 4:53

Bama                          6:18                 4:39

Bauchi/Ningi               6:33                 4:56

Benin                           6:48                5:16

Bichi                            6:40                 5:01

Bida                             6:47                5:12

Birnin Gwari                6:45                 4:58

B/Kebbi/Gwandu/Jega 6:55               5:15

Birnin Kudu/Gwaram   6:33                4:56

Biu                               6:23                4:46

Calabar                       6:36                 5:06

Damaturu                    6:25                 4:46

Daura/Dambatta          6:39                4:59

Dutse                           6:36                4:57

Dutsinma/Jibia            6: 44               5:04

Enugu                          6:40                5:08

Funtua/Tsafe                6:44                5:04

Gombe                        6:27                 4:48

Gumi                           6:52                 5:13
Gusau/K/ Namoda      6:46                 5:06

Gwadabawa                6:52                5:12

Hadejia/Gumel            6:34                 4:54

Ibadan/Ife                    6:54                5:20

Ilesha/Baruba              6:57                5:22
Ilorin/Kaiama               6:53                5:18

Jalingo/Lau/Gashaka  6:25                 4:50

Jere                             6:42                5:05

Jos/Saminaka              6:36                4:59

Kabba                          6:47                5:13

Kafanchan/Kachia       6:39                5: 02

Kafin Maiyaki               6:40                5:01

Kaduna                        6:42                5:05

Kano                            6:39                5:00

Katsina                        6:43                5:03

Kontagora/Zuru           6:50                5:13

Lafia                            6:38                 5:03

Lagos                          6:56                 5:23

Lokoja/Idah                 6:44                 5:10

Maiduguri/Mubi/Gwoza 6:19              4:40

Makurdi                       6:37                 5:03

Minna                          6:46                 5:09

Missau                         6:29                4:52
Mokwa/New Bussa     6:52                 5:17
Monguno                    6:18                  4:38
Nguru/Gashua            6:30                 4:50
Ogbomosho                6:54                 5:20
Okene                         6:46                 5:12
Onitsha                        6:43                5:11

Oyo                             6:55                 5:21
Port Harcourt/Owerri  6:41                 5:11

Potiskum                     6:28                 4:49

Shagamu                    6:55                 5:22

Sakoto                        6:52                 5:12

Takum/Wukari            6:31                 4:57
Warri                           6:47                 5:15

Langtang/Wase Shendam 6:32          4:57
Wurno                         6:51                 5:11
Yola/Numan                6:21                 4:46

Zaria                          6:41                  5:04

Cotonou-Benin            7:00                 5:28

Ndjamena-Chad         6:13                4:34

Niamey-Niger             7: 05               5:23

Zinder-Niger                6:38                4:56

Garoua-Cameroun     6: 17               4:44

Yaounde-Cameroun   6: 23               4:53

 

MAJIYA: MAJALISAR YADA MUSULUNCI, KADUNA

Tambihi:

Zakatul Fidir (Zakkar Fidda Kai) wajibi ce a kan kowane Musulmi, yaro ko babba, namiji ko mace, da ko bawa. Ta wajaba a kan mutum matansa da ‘ya’yansa da masu yi masa hidima waxanda yake riqe da su yake ciyar da su. Ta wajaba ga duk Musulmin da ya mallaki abincin da zai ci shi da iyalansa na kwana da yini kuma koda mudu daya na hatsi ya ragu masa. Idan mutum yana da abincin da zai ishe shi ci tare da iyalansa, bayan ya ware wannan sai ya kasance an samu ragowar mudu daya, Zakkar ta hau kansa. Amma wanda ba shi da shi ta fadi a kansa, sai dai idan ya samu ya bayar. Ana ba da ita kafin a fita zuwa Sallar Idi ko kafin Ranar Sallah da kwana daya ko biyu. Abin da ake bayarwa shi ne Muddan Nabiyy (mudun awo ne dan madaidaici wanda za a iya auna shi da cikin tafukan hannun mutum mai matsakaicin tsawo) guda hudu a kan kowane mutum. Ana fitarwa daga dukkan nau’in abinci, kamar mu a nan mu ce shinkafa, masara, doya, dawa, dauro, cukwi, nono da duk dai abin da galibin mutane suke amfani da shi a matsayin abinci.

 

  • Na Yi Jima’i A Ramadana Da Rana Kuma Ba Zan Iya Kaffara Ba, Ko Za Ta Fadi A Kaina?

 

 


Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

ShareTweetSendShare
Previous Post

Yau Kwanaki 100 Suka Rage A Fara Gasar Wasannin Motsa Jiki Ta Daliban Jami’o’in Kasa Da Kasa A Birnin Chengdu Na Kasar Sin

Next Post

Zababben Gwamnan Zamfara Dauda Lawal, Ya Kafa Kwamitin Karbar Mulki

Related

Yadda Manzon Allah (SAW) Ya Yi Aikin Hajji (3)
Dausayin Musulunci

Yadda Manzon Allah (SAW) Ya Yi Aikin Hajji (3)

2 days ago
Yadda Manzon Allah (SAW) Ya Yi Aikin Hajji (1)
Dausayin Musulunci

Yadda Manzon Allah (SAW) Ya Yi Aikin Hajji (1)

2 weeks ago
Abubuwan Da Aka Haramta Wa Mahajjaci
Dausayin Musulunci

Abubuwan Da Aka Haramta Wa Mahajjaci

3 weeks ago
Shimfida A Kan Aikin Hajji Da Bayani A Kan Mikatin Da Manzon Allah (SAW) Ya Sa
Dausayin Musulunci

Shimfida A Kan Aikin Hajji Da Bayani A Kan Mikatin Da Manzon Allah (SAW) Ya Sa

1 month ago
Ramadan
Dausayin Musulunci

Darussa Daga Tafsirin Ramadan Daga Masu Bibiya (4)

1 month ago
Darussa Daga Tafsirin Ramadan Daga Masu Bibiya (3): Shari’ar Manzon Allah (SAW) Ta Zo Da Wayewa A Kowane Fanni
Dausayin Musulunci

Darussa Daga Tafsirin Ramadan Daga Masu Bibiya (3): Shari’ar Manzon Allah (SAW) Ta Zo Da Wayewa A Kowane Fanni

2 months ago
Next Post
Zababben Gwamnan Zamfara Dauda Lawal, Ya Kafa Kwamitin Karbar Mulki

Zababben Gwamnan Zamfara Dauda Lawal, Ya Kafa Kwamitin Karbar Mulki

LABARAI MASU NASABA

Yadda Man Bilicin Ke Yi Wa Fatar Mutum Illa

Yadda Man Bilicin Ke Yi Wa Fatar Mutum Illa

June 8, 2025
An Daure ‘Yan Nijeriya Uku Shekaru 15 A Bisa Laifin Zamba A Indiya

An Daure ‘Yan Nijeriya Uku Shekaru 15 A Bisa Laifin Zamba A Indiya

June 8, 2025
Tattaunawar Da Shugabannin Sin Da Amurka Suka Yi Ta Wayar Tarho Ta Ba Da Jagoranci Ga Dangantakar Dake Tsakanin Kasashen Biyu

Tattaunawar Da Shugabannin Sin Da Amurka Suka Yi Ta Wayar Tarho Ta Ba Da Jagoranci Ga Dangantakar Dake Tsakanin Kasashen Biyu

June 7, 2025
‘Yansanda Sun Kashe Masu Garkuwa Da Mutane 8, Sun Kubutar Da Mutane 3 A Jihar Bauchi

An Kama Magidanci A Bauchi Bisa Zargin Lalata Da Agolarsa

June 7, 2025
Dabarar Yaudara Ta Kasar Philippines Kan Batun Tekun Kudancin Sin Ta Fito Fili

Dabarar Yaudara Ta Kasar Philippines Kan Batun Tekun Kudancin Sin Ta Fito Fili

June 7, 2025
Wang Yi Ya Nanata Matsayin Taiwan Yayin Tattaunawa Da Takwaransa Na Faransa

Wang Yi Ya Nanata Matsayin Taiwan Yayin Tattaunawa Da Takwaransa Na Faransa

June 7, 2025
Hako Man Fetur: Jihar Neja Ta Nemi Hadin Gwiwar Kamfanin Dangote

Hako Man Fetur: Jihar Neja Ta Nemi Hadin Gwiwar Kamfanin Dangote

June 7, 2025
Aikin Ba Da Ilmi Ba Makamin Takarar Jam’iyyu Ba Ne

Aikin Ba Da Ilmi Ba Makamin Takarar Jam’iyyu Ba Ne

June 7, 2025
Hukumar NPA Ta Bayar Da Kwangilar Aikin Ruwa Na Tashar Lekki

Hukumar NPA Ta Bayar Da Kwangilar Aikin Ruwa Na Tashar Lekki

June 7, 2025
Roland Busch: Kasar Sin Tana Daya Daga Cikin Kasuwanni Mafi Kuzari A Bangaren Kirkire-kirkire A Duniya

Roland Busch: Kasar Sin Tana Daya Daga Cikin Kasuwanni Mafi Kuzari A Bangaren Kirkire-kirkire A Duniya

June 7, 2025
Talla

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In

Add New Playlist

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.