• English
  • Business News
Tuesday, May 27, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ta’addanci: Al’ummar Garin Mada Ta Jihar Zamfara Suna Barin Gari

by Sulaiman
3 years ago
in Labarai
0
Ta’addanci: Al’ummar Garin Mada Ta Jihar Zamfara Suna Barin Gari
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

A halin da ake ciki dai al’ummar garin Mada da ke Qaramar Hukumar Bungudu ta jihar Zamfara sun fada cikin mawiyacin hali na rashin tsaro, wanda ya tilasta wa yawancinsu barin gari don tsira da rayukansu.

Bayanai sun yi nuni da cewa a ‘yan kwanakin nan hare-haren ta’addanci sun yawaita a garin, inda ake kashe mutane kullum.

  • ‘Yan Bindiga Sun Kona Ofishin ‘Yan Sanda Da Gidaje a Zamfara

Wakilinmu ya tuntubi wani mazaunin harin, inda ya bayyana cewa “lallai haka ne jama’a na ta barin gari, domin a halin da ake ciki kusan kashi 1 cikin 3 na al’ummar garin nan sun gudu.”

Mada

Haka kuma a safiyar yau Asabar wasu matasan garin sun yi wata zanga-zangar lumana don nuna kukansu game da mummunan halin da suke ciki, kodayake daga bisani jami’an tsaro sun tarwatsa su.

Labarai Masu Nasaba

‘Yansanda Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Kisan Wata Matar Aure, ‘Yar shekara 22 A Kano

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Da Dama A Wani Sabon Hari Da Suka Kai Sansanin Sojoji A Borno

Mada

Mutumin, wanda ya nemi a sakaya sunansa ya yi kira ga gwamnatocin tarayya da ta jiha su agaza masu wajen ceton rayukansu da dukiyarsu tun kafin wadannan ‘yan ta’adda su karasar da su.

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

ShareTweetSendShare
Previous Post

Mataimakin Shugaban NDB: Ya Dace A Tsaya Ga Ra’ayin Cudanyar Bangarori Daban Daban

Next Post

‘Yan Bindiga Sun Sace Mutum Biyu A Jihar Neja

Related

‘Yansanda Sun Kashe Masu Garkuwa Da Mutane 8, Sun Kubutar Da Mutane 3 A Jihar Bauchi
Labarai

‘Yansanda Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Kisan Wata Matar Aure, ‘Yar shekara 22 A Kano

33 minutes ago
Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Da Dama A Wani Sabon Hari Da Suka Kai Sansanin Sojoji A Borno
Labarai

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Da Dama A Wani Sabon Hari Da Suka Kai Sansanin Sojoji A Borno

2 hours ago
Tinubu
Manyan Labarai

Tinubu Ya Nemi Amincewar Majalisa Kan Amso Bashin $21.5bn Da ₦757.9bn

4 hours ago
Akwai Ma’ana Mai Zurfi A Bayan Da’a
Ra'ayi Riga

Akwai Ma’ana Mai Zurfi A Bayan Da’a

5 hours ago
Shugaba Tinubu Ya Amince Da ÆŠaga Likafar Kwalejin Fasaha Ta Kabo Zuwa Jami’a
Manyan Labarai

Shugaba Tinubu Ya Amince Da ÆŠaga Likafar Kwalejin Fasaha Ta Kabo Zuwa Jami’a

5 hours ago
Gwamnati Ta Kammala Samar Da Fasfo Sama Da 200,000 Da Suka Yi Jinkiri
Labarai

Gwamnati Ta Kammala Samar Da Fasfo Sama Da 200,000 Da Suka Yi Jinkiri

6 hours ago
Next Post
‘Yan Bindiga Sun Yi Wa Mutan 3 Yankan Rago Da Sace Wasu Da Dama A Wani Sabon Hari A Neja

'Yan Bindiga Sun Sace Mutum Biyu A Jihar Neja

LABARAI MASU NASABA

‘Yansanda Sun Kashe Masu Garkuwa Da Mutane 8, Sun Kubutar Da Mutane 3 A Jihar Bauchi

‘Yansanda Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Kisan Wata Matar Aure, ‘Yar shekara 22 A Kano

May 27, 2025
Xi Ya Aike Da Wasikar Taya Murna Ga Taron Kasa Na Yara Jagorori Na Kasar Sin 

Xi Ya Aike Da Wasikar Taya Murna Ga Taron Kasa Na Yara Jagorori Na Kasar Sin 

May 27, 2025
CMG Ta Cimma Nasarar Gudanar Da Gasar Mutum-Mutumin Inji Ta Kasa Da Kasa

CMG Ta Cimma Nasarar Gudanar Da Gasar Mutum-Mutumin Inji Ta Kasa Da Kasa

May 27, 2025
Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Da Dama A Wani Sabon Hari Da Suka Kai Sansanin Sojoji A Borno

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Da Dama A Wani Sabon Hari Da Suka Kai Sansanin Sojoji A Borno

May 27, 2025
Raya Al’adu Wani Sirri Ne Na Ci Gaban Kasar Sin

Raya Al’adu Wani Sirri Ne Na Ci Gaban Kasar Sin

May 27, 2025
Tinubu

Tinubu Ya Nemi Amincewar Majalisa Kan Amso Bashin $21.5bn Da ₦757.9bn

May 27, 2025
Akwai Ma’ana Mai Zurfi A Bayan Da’a

Akwai Ma’ana Mai Zurfi A Bayan Da’a

May 27, 2025
Shugaba Tinubu Ya Amince Da ÆŠaga Likafar Kwalejin Fasaha Ta Kabo Zuwa Jami’a

Shugaba Tinubu Ya Amince Da ÆŠaga Likafar Kwalejin Fasaha Ta Kabo Zuwa Jami’a

May 27, 2025
Gwamnati Ta Kammala Samar Da Fasfo Sama Da 200,000 Da Suka Yi Jinkiri

Gwamnati Ta Kammala Samar Da Fasfo Sama Da 200,000 Da Suka Yi Jinkiri

May 27, 2025
Gwamnatin Kano Zata Gina Masallacin Da Aka Ƙona Masallata A Gezawa

Gwamnatin Kano Zata Gina Masallacin Da Aka Ƙona Masallata A Gezawa

May 27, 2025
Talla

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In

Add New Playlist

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.