Za a gudanar da dandalin Davos na lokacin zafi karo na 14 a birnin Tianjin na kasar Sin daga ranar 27 zuwa 29 ga watan Yuni, inda za a hada manyan jagorori fiye da 1,500 kama daga ’yan kasuwa, jami’an gwamnatoci, kungiyoyin zamantakewa, kungiyoyin kasa da kasa, da malaman jami’o’i daga kasashe da yankuna fiye da 100, don yin nazari kan yadda za a samar da sabbin hanyoyin Æ™irÆ™ira da kasuwanci da kuma samar da tattalin arzikin duniya mafi daidaito mai dorewa da juriya. (Yahaya)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp