• English
  • Business News
Monday, June 16, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Zulum Ya Ayyana Dokar Ta Baci Kan ‘Yan Dabar Maliyans A Maiduguri 

by Sulaiman and Abubakar Abba
2 years ago
in Labarai
0
Zulum Ya Ayyana Dokar Ta Baci Kan ‘Yan Dabar Maliyans A Maiduguri 
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Gwamnan jihar Borno Babagana Zulum, ya umarci jami’in tsaro da ke jihar da su kame tsagerun matasan ‘yan sara-suka da akafi Sani da “Maliyans” da ke addabar mazauna garin Maiduguri da Jere da ke cikin birnin jihar. 

Maliyans wanda akasarinsu matasa ne, sun kasance masu ta’ammuli da miyagun kwayoyi, kuma sun yi kaurin suna wajen aikata manyan laifuka kamar fashi da makami da sauran ayyukan ta’addanci ciki har da hallaka wasu jami’an tsaro.

  • Zulum Ya Nada Fannami A Matsayin Shugaban Ma’aikatan Borno

Zulum ya bayar da wannan umarnin ne a jiya Laraba, jim kadan bayan kammala taron gaggawa da majalisar tsaro ta jihar a fadar gidan gwamnati da ke Maiduguri.

“Ni na kira wannan taron na majalisar tsaro na gaggawa domin dakile wannan barazanar ta rashin tsaro da ke kunnu kai a birinin Maiduguri da kuma wasu sassan karamar hukumar Jere. ”

A cewarsa, “Bisa rahotanni sirri da ofishin gwamna ya samu, ana samun karuwar ayyukan ‘yan daba a wasu sassan jihar da kuma a karamar hukumar Jere.” Inji Zulum

Labarai Masu Nasaba

Rundunar Sojin Ruwa Ta Nijeriya Ta Lalata Haramtattun Matatun Mai 5 A Ribas

Matatar Dangote Zata Fara Rarraba Man Fetur Da Dizal A Nijeriya

Zulum ya bai wa al’ummar jihar tabbacin cewa, gwamnatinsa, ba za ta bari irin wadannan ayyukan na bata gari a jihar su ci gaba da ta’azzara ba.

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

ShareTweetSendShare
Previous Post

Majalisar Dokokin Kaduna Ta Amince Da Kwamishinoni 13

Next Post

Da Dumi-dumi: Tinubu Ya Mika Wa Majalisa Sunayen Ministoci 28

Related

Rundunar Sojin Ruwa Ta Nijeriya Ta Lalata Haramtattun Matatun Mai 5 A Ribas
Manyan Labarai

Rundunar Sojin Ruwa Ta Nijeriya Ta Lalata Haramtattun Matatun Mai 5 A Ribas

35 minutes ago
Matatar Dangote Zata Fara Rarraba Man Fetur Da Dizal A Nijeriya
Manyan Labarai

Matatar Dangote Zata Fara Rarraba Man Fetur Da Dizal A Nijeriya

10 hours ago
Yansanda Sun Fara Tsananta Daukar Mataki Kan Yan Daba A Kano
Labarai

Yansanda Sun Fara Tsananta Daukar Mataki Kan Yan Daba A Kano

13 hours ago
Ganduje Ya Noƙe Kan Furta Ko Shettima Zai Yi Takara Da Tinubu A 2027
Manyan Labarai

Ganduje Ya Noƙe Kan Furta Ko Shettima Zai Yi Takara Da Tinubu A 2027

15 hours ago
NAF Na Shirin Siyo Jiragen Yaki Masu Saukar Ungulu Daga Amurka
Labarai

NAF Na Shirin Siyo Jiragen Yaki Masu Saukar Ungulu Daga Amurka

19 hours ago
Babban Hafsan Soji Ya Ƙalubalanci Sabbin Sojoji Da Su Shirya Yaƙi Da ‘Yan Ta’adda
Labarai

Babban Hafsan Soji Ya Ƙalubalanci Sabbin Sojoji Da Su Shirya Yaƙi Da ‘Yan Ta’adda

20 hours ago
Next Post
Yajin aiki: Tinubu Ya Roki Kungiyar Kwadago Da Ta Dan Kara Masa Lokaci

Da Dumi-dumi: Tinubu Ya Mika Wa Majalisa Sunayen Ministoci 28

LABARAI MASU NASABA

Rundunar Sojin Ruwa Ta Nijeriya Ta Lalata Haramtattun Matatun Mai 5 A Ribas

Rundunar Sojin Ruwa Ta Nijeriya Ta Lalata Haramtattun Matatun Mai 5 A Ribas

June 16, 2025
Matatar Dangote Zata Fara Rarraba Man Fetur Da Dizal A Nijeriya

Matatar Dangote Zata Fara Rarraba Man Fetur Da Dizal A Nijeriya

June 15, 2025
Wata Sabuwa: Malaman Jami’ar Tarayya A Kano Sun ƙi Amince Wa Da Zaɓen Sabon VC

Wata Sabuwa: Malaman Jami’ar Tarayya A Kano Sun ƙi Amince Wa Da Zaɓen Sabon VC

June 15, 2025
PLA Reshen Kudancin Kasar Ta Yi Sintiri Na Hadin Gwiwa A Tekun Kudancin Sin

PLA Reshen Kudancin Kasar Ta Yi Sintiri Na Hadin Gwiwa A Tekun Kudancin Sin

June 15, 2025
An Bude Bikin Fina-Finai Na Kasa Da Kasa Karo Na 27 Na Shanghai

An Bude Bikin Fina-Finai Na Kasa Da Kasa Karo Na 27 Na Shanghai

June 15, 2025
Yansanda Sun Fara Tsananta Daukar Mataki Kan Yan Daba A Kano

Yansanda Sun Fara Tsananta Daukar Mataki Kan Yan Daba A Kano

June 15, 2025
Dan Asalin Tudun Loess

Dan Asalin Tudun Loess

June 15, 2025
Ba Zai Manta Da Shawarar Mahaifinsa Ba

Ba Zai Manta Da Shawarar Mahaifinsa Ba

June 15, 2025
Ganduje Ya Noƙe Kan Furta Ko Shettima Zai Yi Takara Da Tinubu A 2027

Ganduje Ya Noƙe Kan Furta Ko Shettima Zai Yi Takara Da Tinubu A 2027

June 15, 2025
Wang Yi Ya Tattauna Ta Wayar Tarho Da Ministocin Harkokin Wajen Iran Da Isra’ila

Wang Yi Ya Tattauna Ta Wayar Tarho Da Ministocin Harkokin Wajen Iran Da Isra’ila

June 15, 2025
Talla

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In

Add New Playlist

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.