• English
  • Business News
Thursday, November 6, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ina Ne Damar Kasuwa Ta Gaba? Sun Ce Har Yanzu Tana A Sin

by CMG Hausa
2 years ago
Sin

LABARAI MASU NASABA

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

Alkaluman kididdigar tattalin arzikin kasar Sin da aka fitar a jiya Jumma’a, na nuna cewa, yawan hajoji da kayayyakin masarufi da Sin ta sayar, ya karu da kashi 4.6 cikin 100 kan na shekarar bara, wanda ya karu da kaso 2.1 cikin 100, fiye da na watan da ya gabata. “Alkalumann tattalin arzikin kasar Sin sun inganta”, “Cinikayyar hajojin kasar ta zarce yadda ake zato”. Kafofin watsa labaru na kasashen waje sun mai da hankali kan farfadowar tattalin arzikin kasar Sin. 

Baya ga wadannan alkaluma, akwai kuma damarmaki na yin kasuwanci da baki daga waje ke sha’awa matuka. Tun daga farkon wannan shekara, farfadowar tattalin arzikin duniya yake fuskantar tafiyar hawainiya, kuma sakamakon durkushewar manufofi a manyan kasashe masu karfin tattalin arziki ya fito fili. Tattalin arzikin kasar Sin ya jure matsin lamba, ya kuma ci gaba da farfadowa, kuma yana ci gaba da zama muhimmin injin na ci gaban tattalin arzikin duniya.

  • Xi Ya Amsa Wasikar Da Malamai Da Daliban Jami’ar Northeastern Suka Rubuta Masa 

Ga masana’antun kasa da kasa kuwa, kyakkyawan fata abu ne mai muhimmanci matuka lokacin da kasuwar duniya ke fama da rashin tabbas. A bana ana hasashen bunkasar tattalin arzikin kasar Sin za ta kai kusan kashi 5 cikin 100. Bankin duniya, OECD da Asusun ba da lamuni na duniya IMF, duk sun yi hasashen cewa, tattalin arzikin kasar Sin zai bunkasa da kashi 5.6, da kashi 5.4 da kuma kashi 5.2 cikin 100 bi da bi a shekarar 2023.

A sa’i daya kuma, ta fuskar manufofi, sabanin wasu kasashen yammacin duniya, wadanda sau da dama suke sauya ra’ayi, kwanciyar hankali da dorewar manufofin tattalin arzikin kasar Sin, sun karfafa gwiwar kamfanonin kasa da kasa. Fito da tsarin tarukan tattaunawa, wanda ya hada da na kamfanoni masu jarin waje, zai taimaka wajen magance matsalolin da kamfanoni ke fuskanta a kan lokaci da kuma saukaka ci gaban su. McKinsey ya yi imanin cewa, kasar Sin na daya daga cikin manyan kasashe a duniya da ke samar da muhimmiyar damammakin ci gaba ga kamfanonin kasa da kasa.(Ibrahim)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki
Daga Birnin Sin

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

November 5, 2025
Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka
Daga Birnin Sin

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

November 5, 2025
Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin
Daga Birnin Sin

Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin

November 5, 2025
Next Post
Shanu

Hanyoyi Hudu Na Samun Kudin Shiga A Kasuwancin Shanu

LABARAI MASU NASABA

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

November 5, 2025
Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara Na Naira Biliyan 140

Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara Na Naira Biliyan 140

November 5, 2025
Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

November 5, 2025
Majalisar Dattawa

Majalisa Ta Amince Da Ɗaurin Shekaru 14 A Gidan Yari Ga Malamai Masu Cin Zarafin Mata A Jami’o’i

November 5, 2025
Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin

Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin

November 5, 2025
Dantsoho Ya Nemi Hadin Kan Kasashen Afrika Wajen Bunkasa Tashoshin Jiragen Ruwa

Dantsoho Ya Nemi Hadin Kan Kasashen Afrika Wajen Bunkasa Tashoshin Jiragen Ruwa

November 5, 2025
Nazarin Cgtn: Kasashe Masu Tasowa Sun Yi Kira Da A Inganta Tsarin Tafiyar Da Harkokin Duniya

Nazarin Cgtn: Kasashe Masu Tasowa Sun Yi Kira Da A Inganta Tsarin Tafiyar Da Harkokin Duniya

November 5, 2025
Gwamna Yusuf

Malam Triump: Ƙungiyoyin Ɗariƙun Sufaye Sun Maka Gwamnan Kano A Kotu

November 5, 2025
An Rufe Canton Fair Na 138 A Guangzhou

An Rufe Canton Fair Na 138 A Guangzhou

November 5, 2025
Sabbin Ministoci

Majalisa Ta Nuna Damuwa Kan Rahoton Yiwuwar Asarar Dala Biliyan 300 A Badaƙalar Ɗanyen Mai

November 5, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.