A daren yau Lahadi 8 ga wata ne, aka shirya bikin rufe gasar wasannin motsa jiki ta Asiya karo na 19 a birnin Hangzhou, hedkwatar lardin Zhejiang da ke gabashin kasar Sin.
Inda mukaddashin shugaban kwamitin wasannin Olympics na Asiya Raja Randhir Singh ya sanar da rufe gasar a hukumance.(Kande Gao)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp