A yammacin yau Talata 14 ga wata, bisa gayyatar da takwaransa na kasar Amurka Joe Biden ya yi masa, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya tashi daga birnin Beijing zuwa birnin San Francisco na kasar Amurka domin gudanar da taron shugabannin kasashen Sin da Amurka, kana da halartar taron shugabannin kungiyar APEC karo na 30. (Mai fassara: Bilkisu Xin)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp