Shugaba Xi Jinping, kuma babban sakataren kwamitin kolin JKS, ya aike da wasikar taya murna ga taron kolin shekara-shekara na ’yan kasuwan mashigin Taiwan na 2023.
Taron wanda aka bude a ranar Talata a birnin Nanjing na lardin Jiangsu dake gabashin kasar Sin, shi ne ya cika shekara 10 da fara taron kolin ’yan kasuwa na mashigin teku. (Yahaya)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp