• English
  • Business News
Sunday, November 2, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yadda Uwargida Za Ki Hada Fankek

by Bilkisu Tijjani
2 years ago
Yadda

Assalamu alaikum masu karatu, barkammu da sake haduwa da ku a wannan makon a cikin shirin na girki adon mata.

Abubuwan da Uwargida ya kamata ta tanada:

Fulawa, kwai, madara, Fankek in an ce fankek ba a nufi  fanke ba wato (bones), ana nufin wani abu kamar wainar fulawa ko kuma wainar kwai haka yake.

 Yadda Uwargida za ki  hada

Da farko uwargida za ki samo roba haka sannan ki kawo fulawa kamar  kofi biyu, sai ki fasa kwan guda biyu, sannan ki kawo Madara ki zuba kamar babban cokali uku sai ki juya shi sosai da injin da ake hada kek wato (mider), idan ya juyu sosai ya kwabo sai ki kawo  fiyin fan dinki, ki dora shi a wuta idan so sumu ne ki samu wanda ba sai kin sa masa mai ba saboda kamar kashi ake masa idan kuma ba ki samu ba sai ki yi na non-stick fraying pan din ki rika sa masa mai kadan za ki rika shafawa sannan sai ki fara zubawa kina soyawa ko kuma na ce kasawa haka za ki yi har ki gama, bayan kin gama soyawa za ki jera shi a tire haka, sannan sai ki kawo maple syrup din ki, ki barbada akwai idan ba ki da shi za ki iya zuba zuma sannan sai ki yanki bota karama haka ki saka a saman su kamar kwalliya haka.

LABARAI MASU NASABA

Yadda Ake Alkaki

Yadda Ake Gurasa Ta Semovita

Wani hadin daban:

Abin da uwargida za ta tanada:

Fulawa, kwai, Madara, Food colouring, Yadda za ki hada

Da farko ki saka fulawa kofi biyu, sannan ki fasa kwai sai ki zuba Madara babban cokali uku, sai ki juya shi sosai da mider, sai ki saka a kwano guda, hudu sannan ki saka food coloring kalar ruwan kwai, shudi mai haska, da shudi mai duhu, sai ruwan goro sai ki juya kowannan su sosai, sannan sai ki fara gasa shi kamar yadda wancan yake, ki jera shi a tire ki dan masa kwalliya kamar de wancan hadin.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Yadda Ake Alkaki
Girke-Girke

Yadda Ake Alkaki

October 19, 2025
Yadda Ake Gurasa Ta Semovita
Girke-Girke

Yadda Ake Gurasa Ta Semovita

October 12, 2025
Yadda Ake Lemon Tsamiya (Tamarin Juice)
Girke-Girke

Yadda Ake Lemon Tsamiya (Tamarin Juice)

October 4, 2025
Next Post
Rashin Amsa Gayyata Ya Sa Muka Dakatar Da Khadija Mai Numfashi —Abba El Mustapha

Rashin Amsa Gayyata Ya Sa Muka Dakatar Da Khadija Mai Numfashi —Abba El Mustapha

LABARAI MASU NASABA

Dalilin Gwamnatin Jihar Kuros Riba Na Raba Wa Manoma Taraktoci

Dalilin Gwamnatin Jihar Kuros Riba Na Raba Wa Manoma Taraktoci

November 2, 2025
Yadda Ƴan Mata Ke Kashe Kuɗaɗe Wajen Yi Wa Samarinsu Hidima

Yadda Ƴan Mata Ke Kashe Kuɗaɗe Wajen Yi Wa Samarinsu Hidima

November 1, 2025
Tinubu Ya Kaddamar Da Ayyuka Bakwai A Jami’ar Ilori

Tinubu Ya Kaddamar Da Ayyuka Bakwai A Jami’ar Ilori

November 1, 2025
Rikicin PDP Ya Ƙara Ta’azzara Yayin Da Ɓangarori Ke Dakatar Da Juna

Rikicin PDP Ya Ƙara Ta’azzara Yayin Da Ɓangarori Ke Dakatar Da Juna

November 1, 2025
Sin: Katsalandan Cikin Harkokin Kamfani Da Netherlands Ta Yi Ya Kawo Tsaiko Ga Tsarin Masana’antu Da Samar Da Kayayyaki Na Duniya

Sin: Katsalandan Cikin Harkokin Kamfani Da Netherlands Ta Yi Ya Kawo Tsaiko Ga Tsarin Masana’antu Da Samar Da Kayayyaki Na Duniya

November 1, 2025
An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Duniya Kan Kirkire-Kirkire Da Bude Kofa Da Ci Gaba Na Bai Daya A Nijeriya

An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Duniya Kan Kirkire-Kirkire Da Bude Kofa Da Ci Gaba Na Bai Daya A Nijeriya

November 1, 2025
Sabbin ‘Yan Saman Jannatin Kasar Sin Sun Shiga Tashar Sararin Samaniya Ta Kasar

Sabbin ‘Yan Saman Jannatin Kasar Sin Sun Shiga Tashar Sararin Samaniya Ta Kasar

November 1, 2025
Xi Jinping Ya Tattauna Da Shugaban Koriya Ta Kudu Lee Jae-myung 

Xi Jinping Ya Tattauna Da Shugaban Koriya Ta Kudu Lee Jae-myung 

November 1, 2025
Musabbabin Hana Sule Lamido Fom Ɗin Takarar Shugabancin PDP

Babban Burina Zama Fitacciyar Jaruma A Duniya —Aisha Umar

November 1, 2025
Xi: A Hada Kai Wajen Gina Al’ummar Bai Daya Ta Asiya-Pasifik

Xi: A Hada Kai Wajen Gina Al’ummar Bai Daya Ta Asiya-Pasifik

November 1, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.