Jama’a barkanku da kasancewa tare da shafin GORON JUMA’A, shafin da ke bawa kowa damar mika sakon gaishe-gaishensa zuwa ga ‘yan uwa da abokan arziki, na kusa dana nesa. Yau ma shafin na tafe da wasu sakonnin naku da ku ka aiko kamar haka;
Gaisuwar Goron Juma’a cikin farin tare da fatan alheri nake mikawa ga ‘yan’uwana da abokan arziki kamar su Hassan Mai Nasara Babayo, tare da Sulaiman Yusuf mai kanfanin S.Y Ingawa (LTD), sai kuma Umar Sani Madaki, tare da Musa Yusuf Ingawa wato Acid Kuality Designer, da kuma Ibrahim Muhammad inkiya Zola, da Alshak Muhammad, da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin.
Daga Muhammad Idris (Babanne), Abuja.
07065279510
Salam, ina farin ciki tare da godiya ga wannan fili na Goron Juma’a, ina so a mika gaisuwar Goron Juma’a ga yarana Zainaf Ahmad, tare da Adam Ahmad, sai kuma Sadik Ahmad, da Halima Ahmad, sai Yusuf Ahmad, da Maimuna Ahmad, tare da Siyama Ahmad, sai Uwar Gida sarautar Mata Madam Suwaiba, da kuma Nasiru wanda ya tafi Saudiyya da iyalansa, tare da Sa’idu Gulu a karamar hukumar Rimin Gado a garin Kano.Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya
Daga Ahmad Namalan Kano.
08034041022
Ina mika sakon gaisuwar Goron Juma’a ga Yusuf Isa, sai kuma Mahmud Bashir, tare da Faisal Sani, da Hauwa Isa, sai Rashida Isa, daga karshe ina mika sakon Goron Juma’a ga Maimuna Isa. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka da Juma’a.
Daga Iliyasu Isa, Abuja.
08169130801
Dubun gaisuwa tare da fatan alheri ga wannan Jarida tamu mai tarin albarka. Ina so in mika gaisuwar Goron Juma’a da masoyana kamar su mai gidana Farfesa Musa Yakubu, sai kuma ‘ya’yansa Raji Musa Yakubu da Aminu Musa Yakubu, tare da Fatima Hamisu, da Imam Ahmad, Barka da Juma’a.
Daga Usman Hamisu, Kaduna.
08160874213