• English
  • Business News
Thursday, October 23, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Dalilai 20 Da Ke Sa Dalibai Faduwa Jarrabawa (4)

Ci gaba daga makon da ya gabata

by Idris Aliyu Daudawa
2 years ago
Jarrabawa

LABARAI MASU NASABA

Ɗaliban Jihar Gombe Sun Samu Ƙarin Kashi 100 Na Kuɗin Tallafin Karatu

Ɗaliban Fasaha Sun Ɓullo Da Dabarar Tsaro Ta Harkar Noma

12. Rashin bin dokoki

Akwai hanyar da za abi domin amsa duk tambayar da aka yi lokacin jarabawa said ai dalibai suna fuskantar matsala wajen karantawa da gane yadda tambayoyin suke ballan tana su bada amsoshin da suka kamata.

Alal misali idan tambayar ta bukaci ka rubuta abubuwan da aka bukata daganan kuma ka yi bayani,kana iya rasa wasu abubuwan da ka iya taimaka makai dan tun farko baka  baka rubuta abubuwan ba tun farko kafin ka yi bayan  a kan kowane daga cikinsu

Koda- yaushe akwai  muhimmin abinda ake son ka maida hankalin ka shi za ka yi kamar yadda aka bukaci dalibi ya yi.

Mafita

Kafin ka rubuta amsa ka tabbatar da ka gane tambayar da aka yi ma sosai.

13-Rashin daukar matakin da ya dace

Yawancin dalibai suna fuskantar da shiga dakin jarabawa ne ba tare da sanin yadda za su fuskanci tambayar da aka yi ba,saboda kuwa kowace jarabawa akwai lokacin da ake ware mata.Ana iya faduwa jarabawar idan har ba a san lokacin da za a ware ma kowace tambaya ba.Su tunaninsu shine ko ma na iya tafiya kamar yadda aka tsara shi,ta haka shi ke sa su samu matsala wajen amsa tambayoyin da aka yi ma su lokacin jarabawa.

Mafita:

Ku tambayi Malamanku hanya mafi dacewa da zaku ware ma ko wace tambaya lokacin da za ku amsa ta.

  1. Rashin koyo kamar yadda ya dace

Bai kamata  a shiga aji a sauraren lacca sannan kuma a barta a ajin wsu daliban suna faduwa jarabawa ne saboda basu kwatanta abinda aka koya masu ko suka koya  a makaranta.

Ka manta da abubuwan da ka karanta ko aka koya maka a  cikin aji saboda kana da wasu abubuwa kamar abokai, yin hira, da sauran abubuwa, haka ne ke sa dalibai faduwar jarabawa.

Mafita

Koyon abinda aka koya ma ko wace rana a matsayinka na dalibi yana  kara maka kwarin gwiwa wajen samun sakamako maikyau idan ka rubuta jarabawa.

  1. Rashin abincin da ya dace

Kana karatu ko nazari lokacin da kake jin barci haka ne? wannan ba haka bane saboda dalibai wadanda suke da matsalar abinci managarci suna samun matsala kwarai da gaske domin da zarar sun gama cin abinci sai bacci ya kama su.Dalibai abinda ya dace dasu shine su Kasane babu kasala tare da su domin su koya kamar yadda ya dace domin sus amu nasara wajen jarabawa.

Mafita

A yi kokari a samu cin nau’in abincin daya dace domin su kasance cikin kuzari.

  1. Neman shawarwari masu yawa

Shawara tana dakyau amma sai ka dauke ta daga mutum daya amma samun shawara daga wurin mutane da yawa,wannan  na nuna ana iya haduwa da rashin sanin makama.

Dalibi ya dace ya yi amfani da shawarar wanda ya san yana sa shi a hanya maikyau domin ya zama mutumin kirki a gabal ko Malamin da yake koya ma shi darasi.Sai dai kuma idan yace zai yi amfani da shawarar kowa hakan na iya daure ma shi kai abinda za isa ranar jarabawa ya rubuta shirme.Hakan kan samar da rashin nasara bayan rubta jarabawa da shi dalibin ya yi.

Mafita

Ka bi shawarar Maigidanka ta yadda za kayi karatu ko koyon wani abu kamar yadda ya kamata.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

gombe
Ilimi

Ɗaliban Jihar Gombe Sun Samu Ƙarin Kashi 100 Na Kuɗin Tallafin Karatu

October 18, 2025
Ɗaliban Fasaha Sun Ɓullo Da Dabarar Tsaro Ta Harkar Noma
Ilimi

Ɗaliban Fasaha Sun Ɓullo Da Dabarar Tsaro Ta Harkar Noma

October 18, 2025
ASUU
Ilimi

Cikin Wata 9 Farfesoshi 309 Sun Bar Aiki A Jami’o’in Gwamnati, In Ji ASUU

October 18, 2025
Next Post
Wang Yi Ya Yaba Da Dankon Zumunci Tsakanin Sin Da Kasashen Afirka 

Wang Yi Ya Yaba Da Dankon Zumunci Tsakanin Sin Da Kasashen Afirka 

LABARAI MASU NASABA

Sanarwar Bayan Taron Jks: Mene Ne Sirrin Kwarin Gwiwar Kasar Sin?

Sanarwar Bayan Taron Jks: Mene Ne Sirrin Kwarin Gwiwar Kasar Sin?

October 23, 2025
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Sojoji Sun Kama Fitaccen Ɗan Bindiga Babawo Badoo Da Wasu 37 A Filato 

October 23, 2025
Yadda DSS Suka Kama Masu Safarar Makamai Ga ‘Yan Bindiga A Jihar Kaduna

Yadda DSS Suka Kama Masu Safarar Makamai Ga ‘Yan Bindiga A Jihar Kaduna

October 23, 2025
Gwamna Abba Ya Jaddada Mubaya’arsa Ga Kwankwaso 

Gwamna Abba Ya Jaddada Mubaya’arsa Ga Kwankwaso 

October 23, 2025
Shugabannin jam’iyyar PDP Na Arewa Sun Amince Da Turaki A Matsayin Ɗan Takarar Shugabancin Jam’iyyar Na Ƙasa

Shugabannin jam’iyyar PDP Na Arewa Sun Amince Da Turaki A Matsayin Ɗan Takarar Shugabancin Jam’iyyar Na Ƙasa

October 23, 2025
Yajin aiki

Gwamnatin Tarayya Ta Jajantawa Waɗanda Fashewar Tankar Mai Ta Rutsa Da Su A Neja 

October 23, 2025
Gwamnatin Jigawa Ta Amince Da Naira Biliyan 2.5 Na Aikin Haƙo Uranium, Mai Da Iskar Gas

Gwamnatin Jigawa Ta Amince Da Naira Biliyan 2.5 Na Aikin Haƙo Uranium, Mai Da Iskar Gas

October 23, 2025
Kungiyar IOMed Za Ta Taka Rawar Gani Wajen Gina Al’umma Mai Makomar Bai Daya 

Diflomasiyyar Shugabanni Na Matukar Taka Rawar Gani Wajen Jagorantar Dangantakar Sin Da Amurka

October 22, 2025
NUJ Reshen Kano Ta Taya Ahmed Mu’azu Murna Kan Naɗin Da NAHCON Ta Yi Masa

NUJ Reshen Kano Ta Taya Ahmed Mu’azu Murna Kan Naɗin Da NAHCON Ta Yi Masa

October 23, 2025
Yawan Hada-hadar Kudaden Kasashen Waje Na Kasar Sin A Farkon Rabu’i Na Uku Na Bana Ya Zarce Dala Triliyan 11

Yawan Hada-hadar Kudaden Kasashen Waje Na Kasar Sin A Farkon Rabu’i Na Uku Na Bana Ya Zarce Dala Triliyan 11

October 22, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.