Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya bukaci a yi kokarin gaggauta raya sabbin hanyoyin da za su ingiza ci gaba mai inganci a kasar.
Xi Jinping wanda kuma shi ne sakatare janar na kwamitin kolin JKS, ya bayyana haka ne jiya Laraba, yayin jagorantar zaman nazari da ofishin kula da harkokin siyasa na kwamitin kolin ya gudanar. (Fa’iza Mustapha)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp