• English
  • Business News
Sunday, November 9, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Hanyoyin Da Iyaye Ke Taimaka Wa ‘Ya’yansu Samun Nasarar Karatu (3)

Ci Gaba Daga Makon Jiya

by Idris Aliyu Daudawa
2 years ago
Karatu

  1. Masu Koyo Na Bukatar A Basu Damar Amfani Da Basirarsu

Bincike ya nuna yara wadanda suke da dama ta bayyana  kwarewarsu ko gwanintarsu irin haka na matukar bada kwarin gwiwa,shi ya sa irin hakan ke sa shi yaron ya gane cewar shi me yana gudunmawar da zai bada wajen ci gaban karatau ko koyo.A ba su dama su zabi wani al’amarin da ya ke ba cikin abubuwan da ake koya masu ba,da suke ko yake sha’awar yi,alal misali. Danka ya dace a bashi dama ya dauki mataki a na shi tunanin hakan na kara basu kwarin gwiwa.Koda kuwa za a iya taimaka masu wajen basu shawarar bayyana masu amfanin abin da rashin amfanin shi.Idan ana barin yara  ba a ja masu layi ta wasu al’amura su kasance suna dama tasu irin hakan zai iya sa su yi kokarin kauce ma al’amuran makaranta kamar aikin makaranta ko wanda za a tafi shi gida ayi da suke da wahala.Mataki na gaba da yake da muhimmanci shi ne a kulla alaka ta taimakawa basu kwarin gwiwar da za su fuskanci ayyukan da aka basu.

  1. Sa kai cikin karatun da hakan na taimakawa

Sa danka ko yaro a wasu al’amura ba tare da abin ya sha masu kansu ba wata hanya ce maikyau ta za ada ko yaro kwarin yin gwiwa.Nazari ya nuna kwazon yan makaranta kan abubuwan da ake koya masu taimakon da Iyaye ke badawa ba karamar rawa yake takawa ba dangane da gudunmawar da Iyayen suke badawa,bayyana masu yadda suke da muhimmanci.Mutuma na iya halartar al’amarin da ya shafi wasannin da danka yake yi.Kana iya taimakawa a aji lokacin ya na makaranta,domin taimakawa danka bwasu dabi’u na karatu da zaia koya ma shi su a gida koya a gida.

  1. Bada kwarin gwiwa

Ka nunawa danka ana iya koyon wani abu ne ta hanyar mai da hankali kan abinda ake koyo ko sabo ko kuma akasin hakan.Ana kiran wannan da sunan lokacin shigar ilimin zuciyar wanda yake koyo ta hanyar koya masa.Yara haka al’amuran su suke domin abinda ke daukar hankalinsu shine basu yin wasu sabbin ayyuka koda kuwa komai whaler da take tattare da su,da sa masu sha’awar koyo ko wanne lokaci a rayuwa.Ana iya aiwatar da hakan ne ta hanyar bullowa da wasu hanyoyi da dabaru.Taimaka masu gane muhimmancin su ta yin bikin kara masu kwarin gwiwa da kuma samar da duk abubuwan da aka san za su iya taimakawa.Idan ana godewa yaro idan yayi wani abin kirki dangane da karatun shi akan duk kokarin da ya yi, sai su ta shi da tsammanin da duk wani abin kirkin da suka yi za a gode masu,hakan na iya kasancewa wata manuniyar da zata kasance fitila mai kore masu ta kawo masu haske.

Kar ayi amfani da rashin nasara a matsayin wta gazawa maimakon haka wata dama ce mai kara sa soyayya ta maida hankali a kan karatu, hakanan tafiye- tafiye suma suna taimakawa.

  1. Maida ‘ya’ya ‘yan makaranta su zama Malamai

Muna iya taimakawa ‘ya’yanmu hanyar da za su saba da koyo da gane darasin da ake koya masu, domin hakan ke sa  basu dama ta koya mana abubuwan da suka koya ta hanyar koya masu da aka yi.

LABARAI MASU NASABA

NELFUND Ta Ce Dalibai Miliyan Daya Ne Suka Nemi Tallafin Kudin Karatu

Ɗaliban Jihar Gombe Sun Samu Ƙarin Kashi 100 Na Kuɗin Tallafin Karatu

Ya kamata a ba ‘yan makaranta duk damar data dace su koya ma wasu abubuwan da aka koya masu, wannan kuma ko da abin bai da wata alaka da kai ko abin da mahaifi ya kware a kan shi.Maganar gaskiya akai bukatar mu rika sauraron abinda suke cewa,idan muna mai da hankali kan yi masu tambayoyi na iya sa sum ai da hankali kan darussan da suke yi masu kallon ba su da sha’awarsu su yanke shawarar yin kan su.

Idan suna samun nasara alal misali a kan abin da suke son zama idan sun girma, ana iya basu shawara su nunawa kannensu hanyar da za su bi.Ta hanyar da ‘ya’yanmu za su karu sosai da sosai wajen sanin yadda za su cimma muradansu cikin sauki.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

NELFUND Ta Ce Dalibai Miliyan Daya Ne Suka Nemi Tallafin Kudin Karatu
Ilimi

NELFUND Ta Ce Dalibai Miliyan Daya Ne Suka Nemi Tallafin Kudin Karatu

November 8, 2025
gombe
Ilimi

Ɗaliban Jihar Gombe Sun Samu Ƙarin Kashi 100 Na Kuɗin Tallafin Karatu

October 18, 2025
Ɗaliban Fasaha Sun Ɓullo Da Dabarar Tsaro Ta Harkar Noma
Ilimi

Ɗaliban Fasaha Sun Ɓullo Da Dabarar Tsaro Ta Harkar Noma

October 18, 2025
Next Post
Sin Ta Harba Sabon Tauraron Dan Adam Na Gwajin Fasahar Sadarwa

Sin Ta Harba Sabon Tauraron Dan Adam Na Gwajin Fasahar Sadarwa

LABARAI MASU NASABA

NBA Ta Yi Allah Wadai Da Yadda Hukuncin Alƙalai Ke Karo Da Juna

NBA Ta Yi Allah Wadai Da Yadda Hukuncin Alƙalai Ke Karo Da Juna

November 9, 2025
Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kebbi Bagudo Ya Shaƙi Iskar ‘Yanci Daga ‘Yan Bindiga

Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kebbi Bagudo Ya Shaƙi Iskar ‘Yanci Daga ‘Yan Bindiga

November 9, 2025
Soludo Ya Sake Lashe Zaɓen Gwamnan Anambra

Soludo Ya Sake Lashe Zaɓen Gwamnan Anambra

November 9, 2025
Triumph

Zargin Ɓatanci Ga Annabi: Alaƙar Triumph Da Gwamnatin Kano Da Majalisar Shura

November 9, 2025
Kasar Sin Ta Fitar Da Takardar Bayani Kan Samun Ci Gaba Mai Karancin Fitar Da Hayaki

Kasar Sin Ta Fitar Da Takardar Bayani Kan Samun Ci Gaba Mai Karancin Fitar Da Hayaki

November 8, 2025
Kasar Sin Ta Sake Jaddada Cikakken Goyon Bayanta Ga Muhimmiyar Rawar Da MDD Ke Takawa A Harkokin Kasa Da Kasa 

Kasar Sin Ta Sake Jaddada Cikakken Goyon Bayanta Ga Muhimmiyar Rawar Da MDD Ke Takawa A Harkokin Kasa Da Kasa 

November 8, 2025
Turkiyya Na Karbar Bakuncin Wasu Kasashen Musulmai Game Da Makomar Gaza

Turkiyya Na Karbar Bakuncin Wasu Kasashen Musulmai Game Da Makomar Gaza

November 8, 2025
Babban Yankin Sin Da Taiwan Sun Yi Tarukan Bita Don Tunawa Da Taron Xi Da Ma Mai Tarihi

Babban Yankin Sin Da Taiwan Sun Yi Tarukan Bita Don Tunawa Da Taron Xi Da Ma Mai Tarihi

November 8, 2025
Kasashen Afirka Bakwai Da Sojojin Amurka Suka Shiga

Kasashen Afirka Bakwai Da Sojojin Amurka Suka Shiga

November 8, 2025
Firaministan Kasar Georgia: CIIE Muhimmin Dandali Ne

Firaministan Kasar Georgia: CIIE Muhimmin Dandali Ne

November 8, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.