Rundunar ‘yansandan Jihar Kano ta hana hawan sallah a jihar.Â
A sanarwar da kakakin rundunar, Abdullahi Haruna Kiyawa, ya sanar a shafinsa na Facebook ya ce, sun É—auki matakin ne sakamakon turka-turkar da ake fama da ita a jihar a kan masarautar Kano.
- Kotu Ta Yanke Hukunci Kan Sauraren Shari’ar Masarautar Kano
- Kocin Borrusia Dortmund Edin Terzic Ya Ajiye AikinsaÂ
Kiyawa ya ce, kafin ɗaukar matakin an kuma tuntuɓi masu ruwa da tsaki duka domin wanzar da zaman lafiya a fadin jihar.
Talla
A ranar Alhamis ne dai kotun tarayya da ke jihar ta bayyana cewar tana da hurumin sauraren kara kan masarautar jihar.
Talla