ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, November 19, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

‘Yansanda Sun Hana Hawan Sallah A Kano

by Abba Ibrahim Wada
2 years ago
Kano

LABARAI MASU NASABA

Kotu Ta Yanke Wa Ma’aikacin Tsaron Filin Jirgin Sama Hukunci Kan Yunkurin Safarar Zinare Na N4.4bn

Tinubu Zai Sanya Hannu Kan Ƙudirin Kafa ’Yansandan Jihohi

Rundunar ‘yansandan Jihar Kano ta hana hawan sallah a jihar. 

A sanarwar da kakakin rundunar, Abdullahi Haruna Kiyawa, ya sanar a shafinsa na Facebook ya ce, sun ɗauki matakin ne sakamakon turka-turkar da ake fama da ita a jihar a kan masarautar Kano.

  • Kotu Ta Yanke Hukunci Kan Sauraren Shari’ar Masarautar Kano
  • Kocin Borrusia Dortmund Edin Terzic Ya Ajiye Aikinsa 

Kiyawa ya ce, kafin ɗaukar matakin an kuma tuntuɓi masu ruwa da tsaki duka domin wanzar da zaman lafiya a fadin jihar.

ADVERTISEMENT

A ranar Alhamis ne dai kotun tarayya da ke jihar ta bayyana cewar tana da hurumin sauraren kara kan masarautar jihar.

Kano
Abba Ibrahim Wada
+ postsBio
  • Abba Ibrahim Wada
    https://hausa.leadership.ng/author/abba-ibrahim-wada/
    Yadda FIFA Ta Yi Yunƙurin Sasanta Rikicin Israila Da Amurka A Kofin Duniya
  • Abba Ibrahim Wada
    https://hausa.leadership.ng/author/abba-ibrahim-wada/
    Har Yanzu Nijeriya Tana Fatan Zuwa Kofin Duniya Na 2026
  • Abba Ibrahim Wada
    https://hausa.leadership.ng/author/abba-ibrahim-wada/
    Mece Ce Matsalar Real Madrid? 
  • Abba Ibrahim Wada
    https://hausa.leadership.ng/author/abba-ibrahim-wada/
    Waye Zai Lashe Ƙyautar Gwarzon Ɗan Wasan Afrika Na 2025?

MASU ALAKA

Kotu Ta Yanke Wa Ma’aikacin Tsaron Filin Jirgin Sama Hukunci Kan Yunkurin Safarar Zinare Na N4.4bn
Labarai

Kotu Ta Yanke Wa Ma’aikacin Tsaron Filin Jirgin Sama Hukunci Kan Yunkurin Safarar Zinare Na N4.4bn

November 19, 2026
Tinubu Zai Sanya Hannu Kan Ƙudirin Kafa ’Yansandan Jihohi
Manyan Labarai

Tinubu Zai Sanya Hannu Kan Ƙudirin Kafa ’Yansandan Jihohi

November 19, 2026
Zaɓen 2027: INEC Ta Ci Gaba Da Ayyana Sunan Atiku A Matsayin Ɗan Takarar ADC Duk Da Rikicin Shugabanci
Manyan Labarai

Zaɓen 2027: INEC Ta Ci Gaba Da Ayyana Sunan Atiku A Matsayin Ɗan Takarar ADC Duk Da Rikicin Shugabanci

November 18, 2026
Next Post
Kaso 96.4% Na Sana’o’in Kasuwanci Na Sin Mallakin Sassa Masu Zaman Kan Su Ne 

Kaso 96.4% Na Sana’o’in Kasuwanci Na Sin Mallakin Sassa Masu Zaman Kan Su Ne 

LABARAI MASU NASABA

An Gudanar Da Taron Masana Kan Harkokin Tattalin Arziki Da Kasuwanci Na APEC A Shenzhen

An Gudanar Da Taron Masana Kan Harkokin Tattalin Arziki Da Kasuwanci Na APEC A Shenzhen

November 18, 2026
Zaɓen 2027: INEC Ta Ci Gaba Da Ayyana Sunan Atiku A Matsayin Ɗan Takarar ADC Duk Da Rikicin Shugabanci

Zaɓen 2027: INEC Ta Ci Gaba Da Ayyana Sunan Atiku A Matsayin Ɗan Takarar ADC Duk Da Rikicin Shugabanci

November 18, 2026
Xi Ya Ce Alakar Sin Da Rasha Na Kawo Kwanciyar Hankali Da Tabbaci Ga Duniya Mai Cike Da Rudani

Xi Ya Ce Alakar Sin Da Rasha Na Kawo Kwanciyar Hankali Da Tabbaci Ga Duniya Mai Cike Da Rudani

November 18, 2026
Majalisar Dattawa Ta Kammala Shirin Kafa ’Yansandan Jihohi, Ta Nemi Amincewar Tinubu

Majalisar Dattawa Ta Kammala Shirin Kafa ’Yansandan Jihohi, Ta Nemi Amincewar Tinubu

November 18, 2026
Xi Ya Tarbi Trump A Filin Jiragen Sama Na Shenzhen

Xi Ya Tarbi Trump A Filin Jiragen Sama Na Shenzhen

November 18, 2026
Matashi Ya Rasu Bayan Ya Faɗa Cikin Kududdufi A Kano

Kano: An Kama Masu Karɓar Haraji Ba Bisa Ƙa’ida Ba

November 18, 2026
‘Yan Bindiga Sun Hallaka Tsohowar Shugaban Kotun Gargajiya A Benue

Kotu A Kano Ta Tsare Malamin Jami’a Kan Alaƙanta Kamfanin Rufaida Yoghurt Da Malami

November 18, 2026
Taron Shugabannin Kamfanoni Na APEC Na Shekarar 2026 Ya Fitar Da “Shawarar Shenzhen”

Taron Shugabannin Kamfanoni Na APEC Na Shekarar 2026 Ya Fitar Da “Shawarar Shenzhen”

November 18, 2026
Xi Ya Shirya Liyafar Maraba Ga Bakin Da Suke Halartar Taron APEC

Xi Ya Shirya Liyafar Maraba Ga Bakin Da Suke Halartar Taron APEC

November 18, 2026
NDLEA Ta Kama Tabar Wiwi Buhu 116 A Jihar Kano

NDLEA Ta Kama Mutane Takwas Da Ke Safarar Hodar Iblis Daga Legas Zuwa Turai

November 18, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.