• English
  • Business News
Thursday, October 16, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Goron Juma’a

by Rabi'at Sidi Bala
1 year ago
Juma'a

Jama’ar barkanku da juma’a, barkan ku da kasancewa tare da wannan shafi na GORON JUMA’A, Shafin da ke bawa kowa damar mika sakon gaishe-gaishensa zuwa ga ‘yan uwa da abokan arziki, na kusa dana nesa.

A yau ma muna ɗauke da sakonnin gaishe-gaishenku wanda kuka aiko mana, sai dai kafin na je ga sakonnin naku sai na mika sakon gaisuwa na musamman zuwa ga Fadila Lamixo, Zahra’u Abubakar (Dr. Zarah), da sauran ma’abota shafin Taskira irin su;

Akwai Auwal Abdullahi Umar kiru, Maryam Rabiu Maman Nahna, Abdullahi Muhammad Brigade Gama, Musbahu Muhammad Goran Dutse, Mas’ud Saleh Dokadawa, Amina Mu’awiya Mukhtar, Mansur Usman Sufi (Sarkin yakin marubutan Yaki). Da dukkanin ma’abota shafin Taskira.

  • Zargin Badakala: Emifiele Ya Sake Shiga Tsaka Mai Wuya Kan Dala Miliyan 6
  • Bauchi Za Ta Gudanar Da Zaɓen Shugabannin Ƙananan Hukumomi A Watan Agusta

Yanzu kuma zan je sakonnin da aka aiko kamar haka:

Sako daga Maryama Suraj Jihar Sokoto:

LABARAI MASU NASABA

GORON JUMA’A

GORON JUMA’A 8-8-2025

Sakon Goron juma’a zuwa ga Sadeeq da Salimat Kk, da Yaya Abbas, yaya Hashim, Yaya Fu’ad. Ina gaida Ƙawar tsokanata

Mummy da ƙanwarta Ummi, da wata ƙawar tawa Zainabu Abu me tagwayen suna, sai Zuhra yarinya me kyau da fatan sun yi juma’a lafiya. Sannan ina gaida Malamina Malam Hassan Sa’eed da qanwarsa Aminaa S’eed da fatan su ma sun yi juma’a lafiya.

Saƙo daga Nura Ahmad (Na kowa) Jihar Kaduna:

Ina gaida Jibson ɗan Small, ina gaida Tahir Jarumin Maza, Ina gaida Shehi dan gaske, da mahaifiyata da mahaifina da ƙannena da sauran yayyena da kowa na gidanmu ina gaishe su, ina kuma gaida abokaina na layinmu baki daya dana makaranta da fatan sun yi juma’a lafiya.

Saƙo daga Zahra’u Abubakar (Dr Zahra)

Karamar Hukumar Nassarawa Gama-D

Jihar Kano:

Sakon barka da Juma’a da farko ina gaida Habibee Ahmed Rufa’i Gobir, da fatan yayi juma’a afiya. Ina Miqa sakon barka da juma’a na zuwa ga Malam Abubakar Adamu Gwani, Imam Mahma da Siyama da fatan duk sun yi Juma’a lafiya, sannan ina mika sakon barka da Juma’a na zuwa ga Jamila Sani dake Lagos, Ina gaida Hajara Ja’afar da ke Kaduna, Ina gaida Nafisa Sulaiman da ke Tudun Yola, Ina mika sakon barka da Juma’a na zuwa ga Garzali mai fada Ali, Ina gaida Yara na da qanne na abun Alfahari na, Nihal, Haneefat, Musaddiq da Anur Allah yayi wa rayuwar su Albarka, a ƙarshe Ina mika sakon barka da juma’a na zuwa ga Lu’u Lu’u panmee Abdullahi Adamu Gwani (Mai Nasara) Da fatan dukkaninsu sun yi Juma’a lafiya.

 

Saqo daga Habiba

Idris Kwanar Jaba:

Ina gaida masoyina abun alfaharina, wanda ya zamo shi kadai babu wani Abnur Hayatu, da fatan yayi juma’a lafiya. Saqon juma’a na gaba zuwa ga ƙawayena irinsu Shafa’atu da lubcy, da su Mero gayu da sauran qawayena ina fatan sun yi juma’a lafiya.

 

Sako daga Kabeer Ilyasu Jihar Katsina:

Ina gaida Mahaifana su ne farko, sannan qannena da ‘yan uwa na kamar su Zahraddeen, Auwal, Aliyu, Sabeer, da Aisha da fatan sun yi juma’a lafiya.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

GORON JUMA’A
Goron Juma'a

GORON JUMA’A

August 15, 2025
GORON JUMA’A 8-8-2025
Goron Juma'a

GORON JUMA’A 8-8-2025

August 8, 2025
2027: An Samu Ruɗani Kan Buƙatar Yi Wa ADA Rajista Don Ta Zama Jam’iyya
Goron Juma'a

2027: An Samu Ruɗani Kan Buƙatar Yi Wa ADA Rajista Don Ta Zama Jam’iyya

June 27, 2025
Next Post
Sin: A Bara Darajar Cinikayya Tsakanin Kasashen Shiyya Karkashin RCEP Ta Kai Dala Triliyan 5.6

Sin: A Bara Darajar Cinikayya Tsakanin Kasashen Shiyya Karkashin RCEP Ta Kai Dala Triliyan 5.6

LABARAI MASU NASABA

Gwamnatin Tarayya Za Ta Tallafa Wa Fursunoni Bayan Kammala Zaman Kurkuku

Gwamnatin Tarayya Za Ta Tallafa Wa Fursunoni Bayan Kammala Zaman Kurkuku

October 16, 2025
Amupitan Ya Isa Majalisar Dattawa Domin Tantance Shi A Matsayin Sabon Shugaban INEC

Amupitan Ya Isa Majalisar Dattawa Domin Tantance Shi A Matsayin Sabon Shugaban INEC

October 16, 2025
Majalisar Dattawa Ta Fara Tantance Amupitan A Matsayin Sabon Shugaban INEC

Majalisar Dattawa Ta Fara Tantance Amupitan A Matsayin Sabon Shugaban INEC

October 16, 2025
An Dakatar Da Tashi Da Saukar Jirage A Kenya Don Karɓar Gawar Raila Odinga

An Dakatar Da Tashi Da Saukar Jirage A Kenya Don Karɓar Gawar Raila Odinga

October 16, 2025
Gwamnan Edo Ya Umarci Kwamishinoni Su Riƙa Sanya Hular Tinubu

Gwamnan Edo Ya Umarci Kwamishinoni Su Riƙa Sanya Hular Tinubu

October 16, 2025
Baba-Ahmed Ya Zargi El-Rufai Da APC Kan Haifar Da Rashin Tsaro Don Neman Mulki

Baba-Ahmed Ya Zargi El-Rufai Da APC Kan Haifar Da Rashin Tsaro Don Neman Mulki

October 16, 2025
Jami’an FRSC Sun Mayar Da N6.2m Da Suka Tsinta Bayan Aukuwar Hatsarin Mota A Katsina

Jami’an FRSC Sun Mayar Da N6.2m Da Suka Tsinta Bayan Aukuwar Hatsarin Mota A Katsina

October 16, 2025
An Kashe Mutum 13 A Wasu Sabbin Hare-Hare A Ƙauyukan Filato

An Kashe Mutum 13 A Wasu Sabbin Hare-Hare A Ƙauyukan Filato

October 16, 2025
Sauya Sheƙa: Diri Da Wasu Na Guje Wa Matsalolin Da Suka Ƙirƙiro – Dickson

Sauya Sheƙa: Diri Da Wasu Na Guje Wa Matsalolin Da Suka Ƙirƙiro – Dickson

October 16, 2025
Sashen Cinikayyar Kamfanonin Sarrafa Hajoji Na Sin Ya Bunkasa Da Kaso 4.7 Bisa Dari Cikin Watanni Tara Na Farkon Shekarar Nan

Sashen Cinikayyar Kamfanonin Sarrafa Hajoji Na Sin Ya Bunkasa Da Kaso 4.7 Bisa Dari Cikin Watanni Tara Na Farkon Shekarar Nan

October 15, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.