Sakataren shiyya ta daya (Zone A), a ɓangaren kuɗi na ƙungiyar ɗalibai, Kwamaret Ismail Ambaddi ya yi kira da a shiga zanga-zanga a wani aron manema labarai da suka gudanar yau Asabar a Kano.
- In Dai Ina Raye, Ba Ni Da Wani Aiki Da Ya Wuce Buga Littattafai – Gidan Dabino
- Kasar Sin Ta Gina Tsarin Gargadin Girgizar Kasa Mafi Girma A Duniya
Ya ce yanayi da aka tsinci kai ba iya al’ummar ƙasa ne ke cikin halin matsi ba, har da ɗalibai.
Kazalika, ya yi kira ga jami’an tsaro da su tabbatar da tsaron masu zanga-zangar, da bayar da kulawa ta musamman ga ƙuniyoyin al’umma don kiyaye su daga ɓata gari.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp