• English
  • Business News
Friday, May 9, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ayyukan Jami’an Ilimi Da Muhimmancinsu (6)

by Idris Aliyu Daudawa and Sulaiman
3 months ago
in Ilimi
0
Ayyukan Jami’an Ilimi Da Muhimmancinsu (6)
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Yadda jami’in ilimi za iya aiki da Makarantu ko Jami’o’i

Jami’in ilimi yana aiki kafada – kafada da Makarantu da kuma  Jami’oi domin tabbatar da ana ba dalibai ilimi mai nagarta. Wannan ya hada da kai ziyara akai- akai ga su Makarantun domin  a rika duba wani irin hali su ke dangane da darussan da ake koyarwa da kuma dabarun da za a koya su saboda a tabbatar da ana samun fahimtar wadanda ake koyawa da gane irin kwazon su.Jami’an ilimi suna hadin gwiwa da Malaman makaranta domin su fahimci me ake ciki, ko akwai wuraren da ake bukatar a kara mai da hankali ba domin komai ba sai don saboda a kara samu n fahimta dai dai gwargwado ta abubuwan da ake koya masu.

Bugu da kari sune ke da alhakin duba yadda makarantu suke, su rika sa ana tsaren tsaren da za su bunkasa ilimi, su kuma rika shirya horarwa ga kwararru ta bangaren ilimi.Babban burinsu shi ne a samu hanyar bunkasa ilimi mai nagarta,a kuma bada gudunmawa wajen yadda za a samu gabar wadanda ake koyawa ta yi tasiri ga al’umma baki daya.

 

Yadda rayuwar jami’in ilimi take kasancewa

Labarai Masu Nasaba

Abubuwan Da Na Gani A Yankin ‘Hero Bay’ Da Ke Cikin Kasar China

Makafi 37 Sun Zana Jarabawar JAMB A Bauchi

Jami’in ilimi shi ne ke da alhakin samarwa da gabatar da tsare tsaren ilimi a cikin Makarantun gwamnati.Matakin ilimin shi yana faraway ne da digiri a lamarin da ya shafi ilimi ko kuma darasin da yake da alaka da shi, sannan kuma shekarun da ya yi yana aiki a bangaren ilimi. Akwai kuma bukatar samun horarwa ko kara ilimi/karatu wanda ake bukata domin samun hawa wani mukami ko, wato kamar na manya, wannan yana nufin kamar, babban jami’in ilimi ko kuma darektan ilimi.Yana kuma da wasu abubuwan da suka kara ma shi kwar jinin samun aikin, ya iya tafiyar da shugabanci,yana da wasu abubuwan da nan da nan z a su taimaka ma shi wajen daukar mataki daukar matakin da ya dace, domin samun damar hawa kan mukamin jami’in ilimi.Sai kuma abubuwan da ake ganin za su iya taimakawa ya zamanto suna da yawa ta wasu bangarorin da suke da alaka da ilimi, kamar yadda za a tsara hanyar koyarwa a ci gaban ta.

 

Irin albashi da ya kamata a rika ba jami’in ilimi

Aikin jami’in ilimi shi ne ke da alhaki tsarawa, aiwatarwa gudarin tsare- tsaren ilimi da suka kamata a koyar, sai kuma kula da ziyarar domin ko abubuwan da suka dace a koyar ana koyar da hakan, a tsarin makarantu da kuma Hukumomi. A wasu bayanan da aka samu daga yadda ake biyan albashin masu irin mukaman shi ne, albashin jami’in ilimi ya bambanta daga dala 40,000 zuwa 80,000 kowace shekara.Duk da haka albashin yana sauyawa wannan kuma ya danganta ne kan irin matakin ilimi, kwarewa,da kuma wurin da yake.

Bayan albashin ma jami;in ilimi yana amsar kudin inshorar lafiya, shirin ritaya, da kuma yadda za a biya shi hakkinsa idan wani abu ya taso.Gaba daya dai lamarin aikin jami’in ilimi akwai abubuwa  masu taimaka ma sa a matsayin shin a jami’in ilimi domin ya samu nasarar tafiyar da rayuwar sa.

 

Yadda jami’in ilimi zai kasance ya san duk irin ci gaban ilimi da sabbin dabarun da ake ciki

Jami’in ilimi wani mutum ne wanda yake aiki  karkashin bangaren ilimi shi ne kuma yake da alhakin tabbatar da cewar ana aiwatar da tsare- tsaren ilim kamar yadda ya kamata.Domin kasancewa cikin sanin irin ci gaban da aka samu kan irin tafarkin ilimi, jami’an ilimi suna halartar tarurruka na karawa juna ilimi, da kuma hororwa  lokaci zuwa lokaci, su kan shiga kungiyoyi  na  wadanda ake kira kwararru, su kuma rika karanta mujallu da suke magana kan ilimi,ko kuma wallafe- wallafe.Suna ma kasancewa cikin lmri na musayar ra’ayi da sauran masana  a bangaren, inda za su rika yin musayar ra’ayi ta kafar sadarwa ta zamani da kuma kungiyoyi, haka za su ci gaba da kasancewa domin ci gaban sun a matsayin kwararru.

Saboda kuwa sun sa kan su dole sai sun irin halin da ake ciki kan irin nau’in karatu mai nagarta, jami’an ilimi suna tabbatar da cewa suna bada shawara mafificiya da dukkan abubuwan da suka kamata ga abokan aikin su da kuma dalibai.

 

Irin matsalolin da jami’an ilimi su kan fuskanta a tafarkin aikinsu

Jami’an ilimi suna fuskantar matsaloli masu yawa wajen gudanar da aikinsu. Daya daga cikin matsalolin ita ce yadda zai rika tafiya daidai da zamani a bangaren ilimi, wato kamar yadda sauyin manufofi ta fasaha ke shafar ilimi lamarin kuma na yin matukara tasiri kan ilimi . Bugu da kari jami’an ilimi har su kan kaucewa bin ka’ida wani lokaci ba domin komai ba sai saboda, su biyawa kowa hakkin sa daga cikin masu ruwa da tsaki da suka hada da dalibai, Iyaye,da kuma jami’an tafiyar da ayyukan makarantu sashen mulki.

Wata matsalar ita ce yadda zai samar da, kuma  gabatar da tsare- tsare da manufofi na ilimi, wadanda su kan taimaka wajen ci gaban nasarar dalibai, yayin da har ila yau suna yin kokari na yadda za’ a tabbatar kasafin kudin da aka ware yayi dai dai da bukatun ilimin da ake da su.Gaba daya shi jami’an ilimi suna bada muhimmiyar gudunmawa wajen daukaka ilimi amma aikinsu ya kasance yana da na shi matsalolin.


Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

ShareTweetSendShare
Previous Post

Shahararren Malamin Addinin Islama A Adamawa Sheikh Ibrahim Abubakar Daware Ya Rasu

Next Post

Gwamna Lawan Ya Shaidawa Bankin Duniya Cewa Sun Yi Nasarar Yakar ‘Yan Bindiga A Zamfara

Related

Abubuwan Da Na Gani A Yankin ‘Hero Bay’ Da Ke Cikin Kasar China
Ilimi

Abubuwan Da Na Gani A Yankin ‘Hero Bay’ Da Ke Cikin Kasar China

1 week ago
Makafi 37 Sun Zana Jarabawar JAMB A Bauchi
Ilimi

Makafi 37 Sun Zana Jarabawar JAMB A Bauchi

2 weeks ago
Gwamnatin Tarayya Ta Umurci WAEC, NECO Su Koma Amfani Da CBT Nan Da 2026
Ilimi

Gwamnatin Tarayya Ta Umurci WAEC, NECO Su Koma Amfani Da CBT Nan Da 2026

2 weeks ago
Nijeriya Ta Biya Bashin Ɗaliban Da Ke Karatu A Ƙasashen Waje
Ilimi

Nijeriya Ta Biya Bashin Ɗaliban Da Ke Karatu A Ƙasashen Waje

2 weeks ago
Dalilai 12 Da Ke Nuna Malaman Makaranta Na Da Muhimmanci Ga Al’umma (2)
Ilimi

Dalilai 12 Da Ke Nuna Malaman Makaranta Na Da Muhimmanci Ga Al’umma (2)

3 weeks ago
Fursunoni 62 Sun Rubuta Jarrabawar NECO da MBAIS A Kano
Labarai

Fursunoni 62 Sun Rubuta Jarrabawar NECO da MBAIS A Kano

3 weeks ago
Next Post
Gwamna Lawan Ya Shaidawa Bankin Duniya Cewa Sun Yi Nasarar Yakar ‘Yan Bindiga A Zamfara

Gwamna Lawan Ya Shaidawa Bankin Duniya Cewa Sun Yi Nasarar Yakar 'Yan Bindiga A Zamfara

LABARAI MASU NASABA

Matatar Mai: Har Yanzu ‘Kabal’ A Ɓangaren Mai Na Yaƙar Nasararmu – Dangote

Matatar Mai: Har Yanzu ‘Kabal’ A Ɓangaren Mai Na Yaƙar Nasararmu – Dangote

May 9, 2025
Farfaɗo Da Mutuncin Nijeriya Ta Hanyar Buɗe Kofofin Kasuwanci Da Ƙasashen Waje

Farfaɗo Da Mutuncin Nijeriya Ta Hanyar Buɗe Kofofin Kasuwanci Da Ƙasashen Waje

May 9, 2025
Hukuncin Tarar Dala Miliyan 220 Da Kotu Ta Ci Kamfanin Meta Ya Yi Daidai

Hukuncin Tarar Dala Miliyan 220 Da Kotu Ta Ci Kamfanin Meta Ya Yi Daidai

May 9, 2025
Xi Da Putin Sun Gana Da Manema Labarai Tare

Xi Da Putin Sun Gana Da Manema Labarai Tare

May 8, 2025
Man Utd Ta Lallasa Bilbao, Ta Kai Wasan Ƙarshe Na Gasar Europa

Man Utd Ta Lallasa Bilbao, Ta Kai Wasan Ƙarshe Na Gasar Europa

May 8, 2025
Xi: Hadin Gwiwa Tsakanin Sin Da Rasha Na Samar Da Daidaito Ga Duniya Mai Cike Da Tashin Hankali

Xi: Hadin Gwiwa Tsakanin Sin Da Rasha Na Samar Da Daidaito Ga Duniya Mai Cike Da Tashin Hankali

May 8, 2025
Xi Da Putin Sun Rattaba Hannu Kan Sanarwar Hadin Gwiwa A Sabon Zamani

Xi Da Putin Sun Rattaba Hannu Kan Sanarwar Hadin Gwiwa A Sabon Zamani

May 8, 2025
Waiwaye Game Da Gudummawar Shawarar BRI Ga Duniya

Waiwaye Game Da Gudummawar Shawarar BRI Ga Duniya

May 8, 2025
Me Ya Sa ‘Yan Kasuwar Kasashen Afirka Rungumar Kudin RMB?

Me Ya Sa ‘Yan Kasuwar Kasashen Afirka Rungumar Kudin RMB?

May 8, 2025
Bisa Rokon Bangaren Amurka Ne Manyan Jami’In Kasar Sin Zai Tattauna Da Takwaransa Na Gwamnatin Amurka Kan Batun Ciniki Da Tattalin Arziki

Bisa Rokon Bangaren Amurka Ne Manyan Jami’In Kasar Sin Zai Tattauna Da Takwaransa Na Gwamnatin Amurka Kan Batun Ciniki Da Tattalin Arziki

May 8, 2025
Talla

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In

Add New Playlist

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.