Hukumar kididdiga ta kasar Sin, ta fitar da alkaluma dake nuna yadda adadin hatsin da aka girbe a kasar a shekarar nan ta 2023, ya karu da kaso 1.3 bisa dari kan na shekarar da ta gabata, zuwa tan miliyan 695.41, adadin da ya kai matsayin koli a tarihi. (Mai fassara: Saminu Alhassan)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp