Wani rahoto kan ci gaban intanet a kasar Sin ya nuna cewa, daga karshen shekarar 2023 zuwa watan Yunin bana, adadin masu amfani da intanet a kasar ya karu da miliyan 7.42.
A cewar rahoton na cibiyar bayar da bayanan sadarwar intanet ta kasar Sin, sadarwar intanet ta kai ga kaso 78 na sassan kasar. (Fa’iza Mustapha)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp