• English
  • Business News
Thursday, May 15, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Amfanin Kabewa A Jikin Mace

by Bilkisu Tijjani and Sulaiman
6 months ago
in Ado Da Kwalliya
0
Amfanin Kabewa A Jikin Mace
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Assalamu alaikum masu karatu, barkan mu da sake haduwa daku a wannan makon a cikin shirin na mu mai farin jini da albarka na Ado Da Kwalliya.

A yau shafin na mu zaiyi bayani ne akan amfanin kabewa a jikin mata:

Kabewa tana da amfani sosai a jikin mace, yana temakawa mace, yana da tasiri sosai ga mace, yana wanke mara, yana wanke mahaifa duk wani datti dake jikin mace koda al’adar ta yana mata wasa in cuta ne kabewa da hulba da abbatussauda yana magani da izinin Allah.

Abubuwan bukata:

Labarai Masu Nasaba

Maganin Kurajen Fuska

Me Ke Sa Amare Yin Watsi Da Kwalliya Idan Sun Kwana Biyu A Gidan Miji?

Kabewa, madara:

Yadda zaku hada:

Idan kuka samo kabewa sai ku yankata ku fere bayan sannan ku wanke ta, sai ku zubata a tukunya kusa mata ruwa a dafata kamar yadda ake dafa ta miya, idan ta dahu sai ku sauketa ku kwashe ku zuba a bilanda ku nikata tayi laushi sai a zuba madara ta ruwa ana asha.

Sannan a hada kabewa da hulba da habbatussadat a tafasa ana sha yana da kyau sosai yana maganin duk wani cutittaka dake jikin mahaifa.

Sannan ki samu kanunf da minannas da asuwakin mata, ki hadasu waje daya ki tafasa su ki rinka sha yana gyara mace.

Sannan a duk lokacin da mace ta gama haila kafin tayi wanka ko lokacin da zatayi wanka to tayi tsarki da ganyan magarya, shima yana kore duk wani cuta, harda ma wani wari wari da karni karni haila duk yana korewa.

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

ShareTweetSendShare
Previous Post

Karancin Kudin Shiga Ya Jefa ‘Yan Nijeriya Miliyan 14 Cikin Kangin Talauci – Bankin Duniya

Next Post

Wasu Muhimman Abubuwa Da Ba A Sani Ba Game Da Kwakwalwa

Related

Maganin Kurajen Fuska
Ado Da Kwalliya

Maganin Kurajen Fuska

2 weeks ago
Me Ke Sa Amare Yin Watsi Da Kwalliya Idan Sun Kwana Biyu A Gidan Miji?
Ado Da Kwalliya

Me Ke Sa Amare Yin Watsi Da Kwalliya Idan Sun Kwana Biyu A Gidan Miji?

3 weeks ago
Maganin Karin Kiba
Ado Da Kwalliya

Maganin Karin Kiba

4 weeks ago
Yadda Amarya Za Ta Gyara Jikinta Har Zuwa Ranar Aure (II)
Ado Da Kwalliya

Yadda Amarya Za Ta Gyara Jikinta Har Zuwa Ranar Aure (II)

1 month ago
Hanyoyin Warware Matsalolin Ma’aurata(1)
Ado Da Kwalliya

Hanyoyin Warware Matsalolin Ma’aurata(1)

1 month ago
Yadda Amarya Za Ta Gyara Jikinta Har Zuwa Ranar Aure (II)
Ado Da Kwalliya

Yadda Amarya Za Ta Gyara Jikinta Har Zuwa Ranar Aure (II)

1 month ago
Next Post
Wasu Muhimman Abubuwa Da Ba A Sani Ba Game Da Kwakwalwa

Wasu Muhimman Abubuwa Da Ba A Sani Ba Game Da Kwakwalwa

LABARAI MASU NASABA

‘Yansanda Sun Musanta Zargin Kai Wa ‘Yan Bindiga Abinci Ta Jirgin Sama A Kogi

‘Yansanda Sun Musanta Zargin Kai Wa ‘Yan Bindiga Abinci Ta Jirgin Sama A Kogi

May 15, 2025
Gabar ‘Yan Bindiga A Tsakaninsu Ta Kara Tsanani A Zamfara

’Yan Bindiga Sun Sace Mutane 200 A Mazaɓa Ta A Zamfara – Ɗan Majalisar Tarayya

May 15, 2025
An Yi Wa ‘Yar Shekara 18 Fyade Har Lahira A Taraba

’Yansanda Sun Cafke Mutane 9 Kan Kisan Jigon Jam’iyyar PDP A Adamawa

May 15, 2025
UTME

ASUU Ta Yi Barazanar Maka JAMB A Kotu Biyo Bayan Samun Mummunan Sakamako A UTME

May 14, 2025
Xi Jinping Ya Gana Da Takwarorinsa Na Kasashen Colombia Da Chile

Xi Jinping Ya Gana Da Takwarorinsa Na Kasashen Colombia Da Chile

May 14, 2025
Gwamnatin Tarayya Da Majalisar Dokoki Za Su Haɗa  Gwiwa Kan Sake Duba Dokar Laifukan Intanet — Minista

Gwamnatin Tarayya Da Majalisar Dokoki Za Su Haɗa  Gwiwa Kan Sake Duba Dokar Laifukan Intanet — Minista

May 14, 2025
Yadda Kasar Sin Ke Kokarin Gina Tashar Bincike A Sama Da Tubalin Kasar Duniyar Wata

Yadda Kasar Sin Ke Kokarin Gina Tashar Bincike A Sama Da Tubalin Kasar Duniyar Wata

May 14, 2025
gaza

Kasafin Kudi Na Naira Tiriliyan 1.78 Na Abuja Ya Tsallake Karatu Na Biyu A Majalisa

May 14, 2025
Kasar Sin Za Ta Inganta Cikakken Tsarin Fitar Da Ma’adanai Zuwa Ketare Don Kiyaye Tsaron Kasa

Kasar Sin Za Ta Inganta Cikakken Tsarin Fitar Da Ma’adanai Zuwa Ketare Don Kiyaye Tsaron Kasa

May 14, 2025
Tinubu Ya Yaba Wa Sule Lamiɗo A Taron Ƙaddamar Da Littafin Tarihin Rayuwasa

Tinubu Ya Yaba Wa Sule Lamiɗo A Taron Ƙaddamar Da Littafin Tarihin Rayuwasa

May 14, 2025
Talla

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In

Add New Playlist

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.