Kocin tawagar ‘yan kwallon kasar Ingila Gareth Southgate ya bayyana cewar matashin dan wasan Arsenal Bukayo Saka baya cikin tawagar kasar bayan samun raunin da ya yi.
Southgate ya bayyana rashin Saka a tawagar ta Ingila a matsayin babban gibi, kuma ya yi masa fatan murmurewa da wuri.
- Tinubu Ya Nada Karin Sabbin Hadimai 5
- Bayan Rage Farashin Siminti, BUA Ya Kara Farashin Suga, Fulawa Da Taliya
Ingila za ta kara da kasar Australia a ranar 13 ga wannan watan da muke ciki kafin ta hadu da Italiya a gasar kofin kasashen Turai kwanaki a hudu tsakani.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp