A wata sanarwa da hukumar tsaron teku ta lardin Fujian na kasar Sin ta fitar a yau Larabar, an bayyana cewa, an kaddamar da wani sintiri na musamman da ma bincike na hadin gwiwa a tsakiya da arewacin mashigin zirin Taiwan na kasar Sin. (Ibrahim)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp