A jiya ne, aka kammala gwaji na uku na shagulgulan bikin bazara na shekarar 2023 da babban gidan rediyo da talabijin na kasar Sin (CMG) zai nuna.
Tsarin rukunin shirye-shiryen dake zama wani bangare na bikin, yana sanya baki dayan yanayi da yadda dabi’ar jam’iyya kara yin fice. Bisa jigon “farin ciki, da annashuwa”, za a nuna shagulgulan bikin murnar sabuwar shekarar Zomo, mai cike da sha’awa da farin ciki da kwanciyar hankali ta 2023 bisa kalandar gargajiyar kasar Sin a dandamali. (Ibrahim Yaya)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp