• English
  • Business News
Saturday, October 18, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Kona Motoci Da Jikkata Wasu Yayin Artabu Tsakanin Magoya Bayan NNPP Da APC A Tudun Wada

by Abdullahi Muh'd Sheka
3 years ago

A ranar Lahadi al’umar Garin Tudun Wada da ke Ƙaramar Hukumar Tudun Wada ta Jihar Kano Suka gamu da ibtila’in rikicin siyasa da ya barke tsakanin magoya bayan Jam’iyyun NNPP Da APC wanda hakan ya haifar da kone-konen motoci da dukiyoyin al’uma.

Wata majiya da ta bukaci a sakaya sunanta ta tseguntawa Wakilinmu cewa an kashe mutum guda cikin magoya bayan Jam’iyyar NNPP.

  • Ganduje Ya Amince Da Fara Daukar Fasinjoji Kyauta Ba Kudi A Motocin Gwamnatin Kano
  • APC Ta Dage Yakin Zaben Shugaban Kasarta A Kano

Arangamar ta samo asali tun ranar litinin lokacin da Jam’iyyar NNPP ta tsara gudanar da taronta, inda wata majiyar ma ta ce an hana su gudanar da tarontun da farko,

Ko a ranakun Juma’a da Asabar duk Sai da aka fara hangen yadda wasu gungun matasa dauke da makamai sun fito inda Jami’an tsaron sojoji da ‘Yansanda suka tarwatsa su.

Kwatsam sai dai a ranar Lahadi rikicin ya sake barkewa inda aka Fara kone-kone tare farmakar juna tsakanin ‘yan Jam’iyyun biyu na NNPP da APC.

LABARAI MASU NASABA

Tsohon Ɗan Majalisar Bayelsa Ya Shawarci Jonathan Ya Guji Neman Takara A 2027

Gwamnan Edo Ya Umarci Kwamishinoni Su Riƙa Sanya Hular Tinubu

Rahotonnin da muka samu sun shaida mana cewa a rangamar ta yi sanadiyyar mutuwar mutum guda tare da Kona Motoci tara duk da ba’a asamu sanarwar mutuwar mutum ko daya ba a hukumance.

Rundunar ‘Yansandan Jihar Kano ta tabbatar  da faruwar lamarin, sai dai Kuma. bata fayyace batun mutuwar mutum guda din ba, Haka kuma rundunar ‘yan sandan ta samu nasarar kwantar da tarzomar yayin da Jama’a suka koma bakin harkokinsu na yau da kullum kamar yadda aka saba.

Ita dai wannan Karamar Hukuma tare da takwararta Karamar Hukumar Doguwa na fuskantar irin wadannan tashe-tashen hankula ne sakamakon yadda  ‘yan siyasa musamman ‘yan takarkarun Jam’iyyun NNPP da  APC a lokuta daban-daban ke yawaita nunawa juna yatsa a tsakaninsu.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Tsohon Ɗan Majalisar Bayelsa Ya Shawarci Jonathan Ya Guji Neman Takara A 2027
Siyasa

Tsohon Ɗan Majalisar Bayelsa Ya Shawarci Jonathan Ya Guji Neman Takara A 2027

October 17, 2025
Gwamnan Edo Ya Umarci Kwamishinoni Su Riƙa Sanya Hular Tinubu
Siyasa

Gwamnan Edo Ya Umarci Kwamishinoni Su Riƙa Sanya Hular Tinubu

October 16, 2025
Sauya Sheƙa: Diri Da Wasu Na Guje Wa Matsalolin Da Suka Ƙirƙiro – Dickson
Manyan Labarai

Sauya Sheƙa: Diri Da Wasu Na Guje Wa Matsalolin Da Suka Ƙirƙiro – Dickson

October 16, 2025
Next Post
Da Dumi-Dumi: Jam’iyyar PDP Ta Soke Gangamin Yakin Neman Zabenta A Jihar Ribas

Da Dumi-Dumi: Jam'iyyar PDP Ta Soke Gangamin Yakin Neman Zabenta A Jihar Ribas

LABARAI MASU NASABA

Ɗaliban Fasaha Sun Ɓullo Da Dabarar Tsaro Ta Harkar Noma

Ɗaliban Fasaha Sun Ɓullo Da Dabarar Tsaro Ta Harkar Noma

October 18, 2025
An Bude Taron Sanin Makamar Aiki Na Cika Shekaru 80 Da Kafuwar MDD A Wuhan Na Kasar Sin

An Bude Taron Sanin Makamar Aiki Na Cika Shekaru 80 Da Kafuwar MDD A Wuhan Na Kasar Sin

October 18, 2025
Tsadar Rayuwa Da Karuwar Ta’addanci Na Ci Gaba Da Tagayyara ‘Yan Nijeriya

DHQ Ta Ƙaryata Rahoton Yunƙurin Yi Wa Tinubu Juyin Mulki

October 18, 2025
Da Ɗumi-ɗumi: ‘Yansanda Sun Tarwatsa Masu Zanga-zangar Adawa Da Dokar Ta-ɓaci A Ribas

‘Yansanda Sun Kai Samame Maboyar ‘Yan Ta’adda, Sun Kwato Miyagun Kwayoyi A Gombe

October 18, 2025
Kamfanin Gine-Gine Na CCECC Ya Fara Gina Wani Titin Mota Da Zai Rage Cunkoso A Birnin Abuja Na Tarayyar Najeriya

Kamfanin Gine-Gine Na CCECC Ya Fara Gina Wani Titin Mota Da Zai Rage Cunkoso A Birnin Abuja Na Tarayyar Najeriya

October 18, 2025
ASUU

Cikin Wata 9 Farfesoshi 309 Sun Bar Aiki A Jami’o’in Gwamnati, In Ji ASUU

October 18, 2025
Masanin Ilimin Physics Chen Ning Yang Ya Rasu Yana Da Shekaru 103

Masanin Ilimin Physics Chen Ning Yang Ya Rasu Yana Da Shekaru 103

October 18, 2025
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

October 18, 2025
Kasar Sin Ta Gargadi Amurka Game Da Yunkurin Samarwa Yankin Taiwan Makamai

Kasar Sin Ta Gargadi Amurka Game Da Yunkurin Samarwa Yankin Taiwan Makamai

October 18, 2025
Sharhi Kan Noman Agwaluma A Nijeriya

Sharhi Kan Noman Agwaluma A Nijeriya

October 18, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.