Da daren jiya Alhamis 1 ga wata ne aka gudanar da atisayen karshe daga dukkan fannoni, don share-fagen karbar kumbon Shenzhou-14. Kawo yanzu, an shirya tsaf don maraba da dawowar kumbon duniyar mu.
Bisa shirin da aka tsara, bayan da ‘yan sama jannatin dake cikin kumbon Shenzhou-14, suka mika ayyukansu ga takwarorin su dake cikin kumbon Shenzhou-15, za su dawo doron duniyar nan ba da jimawa ba. (Murtala Zhang)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp