Kungiyar malaman jami’o’i (ASUU), reshen Jami’ar Abuja, sun tsunduma yajin aiki har sai abin da hali ya yi.
Kungiyar ta sanar da matakin fara yajin aikin a ranar Alhamis, bayan kammala wani taro da ta gudanar.
- Hisbah Ta Ware Wa ‘Yan Jarida Gurbin Mutane 50 A Auren Gata A Kano
- An Gurfanar Da Mutane 2 A Kotun Sojoji Kan Harin Tudun Biri
Shugaban kungiyar a Jami’ar, Dokta Sylvanus Ugoh, ya shaida wa LEADERSHIP cewa kungiyar ta yanke shawarar fara yajin aikin ne nan take.
Cikakken bayani na tafe….