‘Yansanda Sun Kama Kasurguman ‘Yan Bindiga 2, Sun Ceto Mutane 7, Sun Kwato 2.1m Kudin Fansa
Rundunar ‘yansandan Jihar Neja ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da yin garkuwa da mutane a karamar hukumar...
Rundunar ‘yansandan Jihar Neja ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da yin garkuwa da mutane a karamar hukumar...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya tabbatar da cewa gwamnati za ta tabbatar 'yan Nijeriya ba su wahala ba ta fuskar...
DPO din ‘yansanda na karamar hukumar Jahun a Jihar Jigawa, SP Abubakar Musa ya yanke jiki ya fadi a ofishinsa...
Jam’iyyar PDP ta dakatar da shugaban jam’iyyar a Jihar Ebonyi, Okorie Tochukwu Okoroafor, bisa zargin yi mata zagon kasa.
Dan takarar gwamna a jam’iyyar NRM a Jihar Adamawa, Alhaji Aliyu Maina ya rasu.
Wata matar aure mai suna Sadiya Salihu ta garzaya wata kotu a yankin Gwagwalada, inda ta nemi a raba aurenta...
Rundunar ‘yansandan Jihar Adamawa ta kama mutane 208 da ake zargi daban-daban cikin kwanaki 26.
Wani harin bam da ake zargin sojoji ne suka kai, ya yi sanadiyyar mutuwar Fulani makiyaya akalla 39, yayin da...
Akalla mutum daya ne aka ruwaito ya rasa ransa yayin da wasu mahara da ba a san ko su waye...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, ya ayyana matsalar karancin man fetur da kuma shirin sauya...
© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.