• English
  • Business News
Friday, May 23, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Atiku Zai Bude Kwalejin Mahaddata Al-Qur’ani Mai Cin Dalibai 500 A Ziyarar Da Zai Kai Kano

by Sulaiman
2 years ago
in Labarai
0
Atiku Zai Bude Kwalejin Mahaddata Al-Qur’ani Mai Cin Dalibai 500 A Ziyarar Da Zai Kai Kano
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP kuma tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar zai ziyarci Kano a ranar 9 ga watan Fabrairun 2023.

Dakta Sule Ya’u Sule ya bayyana haka ne a lokacin da yake zantawa da manema labarai a sakatariyar jam’iyyar PDP da ke Kano a karkashin kwamitin yada labarai na yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar PDP.

  • PDP Na Son A Yi Bincike Kan Kisan Matashi A Yakin Zaben APC A Bauchi 

Dakta Sule yace, dan takarar shugaban kasa zai zo Kano domin yakin neman zabensa na shugaban kasa.

Labarai Masu Nasaba

Ƴan Ta’adda 13,500 Aka Kashe Cikin Shekaru 2 – NSA Ribadu

Ramuwar Gayya: Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Da Yawa A Borno

A cewar Dakta Sule, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP zai kuma yi amfani da wannan damar ya kaddamar da makarantar haddar Al-Qur’ani mai girma mai daukar mutane 500 a garin Gunduwawa wanda tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Ibrahim Shekarau ya gina.

Ya ce manufar makarantar ita ce koyar da karatun Alqur’ani da haddatar da shi na tsawon wata shida.

Ya ce, akwai dakunan kwanan dalibai a makarantar 250 na maza, 250 na mata.

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

ShareTweetSendShare
Previous Post

Ana Shirya Wa Tinubu Makarkashiya A Aso Rock – El-rufai

Next Post

Sassa Da Dama Na Da Karfin Gwiwa Game Da Tattalin Arzikin Sin

Related

Ƴan Ta’adda 13,500 Aka Kashe Cikin Shekaru 2 – NSA Ribadu
Tsaro

Ƴan Ta’adda 13,500 Aka Kashe Cikin Shekaru 2 – NSA Ribadu

27 minutes ago
Ramuwar Gayya: Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Da Yawa A Borno
Labarai

Ramuwar Gayya: Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Da Yawa A Borno

1 hour ago
Yadda Tabarbarewar Tsaro Ta Kara Yawan Yaran Da Ba Sa Zuwa Makaranta
Manyan Labarai

Yadda Tabarbarewar Tsaro Ta Kara Yawan Yaran Da Ba Sa Zuwa Makaranta

2 hours ago
Mayar Da Hankali A Aikin Farfado Da Kwararrun Asibitocin Gwamnatin Tarayyya
Manyan Labarai

Mayar Da Hankali A Aikin Farfado Da Kwararrun Asibitocin Gwamnatin Tarayyya

3 hours ago
Ganduje Ya Zargi Gwamna Yusuf Da ÆŠaukar Nauyin Zanga-zanga A Kano
Labarai

‘Yan PDP Na Komawa APC Ne Saboda Jam’iyyarsu Na Jin Æ™amshin Mutuwa – Ganduje

12 hours ago
Za Mu RiÆ™e Wa Minista Tijjani MuÆ™aminsa Bayan HamÉ“arar Da Tinubu A 2027 – El-Rufai 
Labarai

Za Mu RiÆ™e Wa Minista Tijjani MuÆ™aminsa Bayan HamÉ“arar Da Tinubu A 2027 – El-Rufai 

14 hours ago
Next Post
Sassa Da Dama Na Da Karfin Gwiwa Game Da Tattalin Arzikin Sin

Sassa Da Dama Na Da Karfin Gwiwa Game Da Tattalin Arzikin Sin

LABARAI MASU NASABA

Ƴan Ta’adda 13,500 Aka Kashe Cikin Shekaru 2 – NSA Ribadu

Ƴan Ta’adda 13,500 Aka Kashe Cikin Shekaru 2 – NSA Ribadu

May 23, 2025
Yadda Manzon Allah (SAW) Ya Yi Aikin Hajji (1)

Yadda Manzon Allah (SAW) Ya Yi Aikin Hajji (1)

May 23, 2025
Ramuwar Gayya: Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Da Yawa A Borno

Ramuwar Gayya: Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Da Yawa A Borno

May 23, 2025
Yadda Tabarbarewar Tsaro Ta Kara Yawan Yaran Da Ba Sa Zuwa Makaranta

Yadda Tabarbarewar Tsaro Ta Kara Yawan Yaran Da Ba Sa Zuwa Makaranta

May 23, 2025
Mayar Da Hankali A Aikin Farfado Da Kwararrun Asibitocin Gwamnatin Tarayyya

Mayar Da Hankali A Aikin Farfado Da Kwararrun Asibitocin Gwamnatin Tarayyya

May 23, 2025
‘Yan Sama Jannatin Shenzhou-20 Sun Kammala Aiki A Wajen Tashar Sararin Samaniyar Kasar Sin

‘Yan Sama Jannatin Shenzhou-20 Sun Kammala Aiki A Wajen Tashar Sararin Samaniyar Kasar Sin

May 22, 2025
Ba Zai Yiwu Amurka Ta Kafawa Chips Kirar Kasar Sin Wani Shinge Ba

Ba Zai Yiwu Amurka Ta Kafawa Chips Kirar Kasar Sin Wani Shinge Ba

May 22, 2025
Ganduje Ya Zargi Gwamna Yusuf Da ÆŠaukar Nauyin Zanga-zanga A Kano

‘Yan PDP Na Komawa APC Ne Saboda Jam’iyyarsu Na Jin Æ™amshin Mutuwa – Ganduje

May 22, 2025
Masanan Najeriya Sun Bayyana Muhimmancin Hadin Gwiwar Afirka Da Sin A Fannin Tinkarar Kalubalen Harajin Kwastam Na Amurka

Masanan Najeriya Sun Bayyana Muhimmancin Hadin Gwiwar Afirka Da Sin A Fannin Tinkarar Kalubalen Harajin Kwastam Na Amurka

May 22, 2025
Modric Zai Bar Real Madrid Bayan Kammala Gasar Cin Kofin Duniya Na Kungiyoyi

Modric Zai Bar Real Madrid Bayan Kammala Gasar Cin Kofin Duniya Na Kungiyoyi

May 22, 2025
Talla

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In

Add New Playlist

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.