Xi Jinping Da Babbar Gwamnar New Zealand Cindy Kiro Sun Yi Musayar Sakwannin Taya Murnar Cika Shekaru 50 Da Kulla Huldar Diflomasiyya Tsakanin Kasashen Su
A yau Alhamis ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, da babbar gwamnar New Zealand Cindy Kiro, suka yi musayar sakwannin ...